mauro,i daban-daban Taambayoyin karshe Wasu daga cikin tambayoyi Tambayoyin da akafi karantawa

shin dawwama kan karatun wasu ayyanannun surorin kur’ani na iya cutarwa

salam Alaikum. Sayyid ina neman amsa kan wannan tambaya: shin karanta wasu adadin surori a kowacce rana har tsahon wani lokaci yana iya cutarwa? Saboda wani daga yan’uwa ya gaya cewa yin hakan daidai yake da wuridi shi kuma wuridi yana da sharudda yana kuma bukatar izini, gaskiyar al’amari dai shine ni na kasance ian karanta suratu Yasin da Nur a kowacce rana, shine na ke tambaya kan gaskiyar waccen Magana ta sa, idan abinda ya fada gaskiya ne shin zamu samu izini daga gareku. ... Ganin amsa

Zantukanku haskeLadubban karatun kur'ani

رسول الله (ص):

«نَوِّرُوا بُيُوْتَكُمْ بِتَلاوَةِ الْقُرْآنِ وَلا تَتَّخِذُوها قُبُوْراً كَما فَعَلَتِ اليَهُوْدُ والنَّصارى، صَلّوا في الكَنائِس وَالْبِيَع وَعَطَّلُوا بُيُوْتَهُم، فَإِنَّ الْبَيْتَ إِذا كَثُر فيهِ تِلاوَةُ الْقُرآنِ كَثُرَ خَيْرُهُ واتَّسَعَ أَهْلُه وَأَضاءَ لأَهْلِ السَّماءِ كَما تُضِيْ‏ءُ نُجُوْمُ السَّماءِ لأَهْلِ الدُّنْيا.

(أصول الكافي ج 4 ص 413)
... Ganin amsa

Menene isnadin wannan riwayar da take cewa ni ne `dan yankakku biyu da aka yanka

Menene ingancin wannan riwaya ta bangaren isnadi?

حدثنا أحمد بن الحسين القطان قال أخبرنا أحمد بن محمد بن سعيد الكوفي قال حدثنا علي بن الحسين بن علي بن فضال عن أبيه قال سألت أبا الحسن علي بن موسى الرضا ( ع ) معنى قول النبي (صلى الله عليه وآله): أنا ابن الذبيحين ... Ganin amsa

Zantukanku da kalmominku haske ne cikin sauraron faraji


* قال رسول الله (ص): «طوبى للصابرين في غيبته، طوبى للمقيمين على محبته».
Manzon Allah (s.a.w) yace: farinciki ya tabbata ga masu hakuri cikin fakuwarsa, farinciki ya tabbata ga wadanda suke kan soyayyarsa.
* قال أمير المؤمنين (ع): «انتظروا الفرج ولا تيأسوا من روح الله، فإن أحب الأعمال إلى الله عزَّ وجلَّ انتظار الفرج ... والمنتظر للفرج كالمتشخّط بدمه في سبيل الله».
... Ganin amsa

Wasu daga cikin tambayoyi

Tambayoyin da akafi karantawa

Tura tambaya