mauro,i daban-daban Taambayoyin karshe Wasu daga cikin tambayoyi Tambayoyin da akafi karantawa

Mene ne banbanci tsakanin duniya da kasa?


Salamu alaikum
Mene ne banbanci tsakanin duniya da kasa?
Da sunan Allah mai rahama mai jin kai
... Ganin amsa

Kara kan abin da ka sani a baya cikin ilimin kur’ani mai girma

Hakika ya zo cikin kura’ni mai girma magana kan hasken rana da wata, sai ya bayyana hasken rana ta hanyar Kalmar (ziya’u) ma’ana haske, sannan ya bayyana hasken wata da tanyar amfani da Kalmar (nuru) wacce ita ma’anarta haske, kamar yadda ya zo cikin fadinsa madaukaki:
﴿هُوَ الَّذِي جَعَلَ الشَّمْسَ ضِيَاءً وَالْقَمَرَ نُوراً﴾ .
Shi ne wanda ya sanya rana babban haske da wata mai haskaka
... Ganin amsa

Ka kara hadisan manzon Allah tsira da amincin Allah su kara tabbata gare shi da hadisan ahlil-baiti amincin Allah ya tabbata gare su kan abubuwan da ka sani na riwaya a baya


Kamar yadda ka sani cikin kowanne ilimi da fanni da sana’a wanda ya kasance yafi kwarewada ilimi cikin fanni da ilimi da sana’a daga waninsa yana bayyana da zuhuri kan fagen cikin dukkanin kwararru da da masu kaifin basira, aka basu kyautukan girmamawa kamar yadda al’amarin yake cikin wasannin motsa jiki, duk wanda ya samu nasara ya zo a sahun farko zai rabauta da sarkar yabawa ta zinariya, na biyu kuma a bashi sarkar azurfa na uku kuma a bashi sarkar tagulla kamar yadda suka kebantu da kebantaccen matsayi cikin al’umma kan ragowar mutane gama gari.
... ... Ganin amsa

menene ya sanya kowanne lokaci a cikin kur’ani Kalmar ( السماوات) sammai take zuwa a sigar j am’I gabanin Kalmar ( الارض ) wacce ita kuma take zuwa da sigar mufrad daya tal?

Menene ya sanya Kalmar (samawat) sammai take zuwa da sigar jam’I gabanin Kalmar (ardu) kasa wacce ita kuma ke zuwa da sigar mufrad daya tal a cikin kur’ani mai girma tareda cewa mun san akwai kasa har guda bakwai. ... Ganin amsa

Shin shi’ar Fatima za su ga haskenta a ranar kiyama ko suma suna daga cikin wadanda za su kau da idonawansu lokacin ketara siradinta.

A cikin littafin kasa’is alfatimiya juz 1 sh 325 mawalaffin littafin ya kawo cewa sayyada Fatima (as) za ta yi tajalli da haskenta mai farantawa zukata sai ya zamanto ya kewaye dukkanin wadanda aka tasa a ranar taso wato kiyama sai ta razana idanun na farko da na karshe, zukata su jebance shi, Ambato ko tunani ko himma basu wanzuwa face sun kebantu ya zuwa kallon kyakkyawan hasken Fatima (as). Haka zai ai yekuwa da kira cikin wanda aka tashe su ace musu ku rufe idanuwanku ku kau da ganinku ku sunnkuyar da kawukanku, babu wani mutum guda da ke da karfin ganin kyalkyalin hasken Fatima (as) ... ... Ganin amsa

Wasu daga cikin tambayoyi

Tambayoyin da akafi karantawa

Tura tambaya