mauro,i daban-daban Taambayoyin karshe Wasu daga cikin tambayoyi Tambayoyin da akafi karantawa

Wane ne Abu Hamza Assumali

Menene ainahin sunan Abu Hamza Assumali? ... Ganin amsa

Muna bukatar Karin bayani kan karya kashin awagar Zahara

Salamu Alaikum- Sayyid muna bukatar kuyi mana Karin bayani kan karya kashin awagar Zahara domin Sayyid Kamalul Haidari yana cewa wai Sayyid Ku’I bai yarda maganar karya kashin Zahara. Shin wannan Magana ta inganta ... Ganin amsa

Mene ne ingancin maganar cewa matayen Imam Husaini (a.s) sun cire hijabi bayan kisansa

Salam Aaikum.
Ina neman Amsa daga hallararku kan tambayoyina shine cewa ya zo cikin ba’arin litattafan shi’a alal misali cikin littafin Irshad na Shaik Mufid da littafin Muntahal Amal na Shaik Abbas Qummi cewa an kwabewa matan Imam Husaini (a.s) Hijabi bayan shahadarsa, sannan shin ya inganta cewa gashinsu ya bayyana a fili??
Allah ya saka muku da alheri ya kuma tsawaita rayuwarku albarkacin Husaini shahidi (a.s)
... Ganin amsa

Shin ya halasta mu kira Abul Fadlul Abbas da dan Fatima a.s

Shin zamu iya la’akari da Abbas bn Ali ibn Abu Dalib da cewa shi dan manzon Allah (s.a.w) sakamakon Fatima Zahara (a.s) tana daukar Abbas (a.s) matsayin danta kuma Imam Ali (a.s) matsayin babansa.

... Ganin amsa

Akwai wani da yake da’awar cewa shi yana daga zuriyar imam musa bn jafar alkazim (as) sai dai cewa shi ba kabilar larabawa ba ne me nene ra’ayinku kan wannan nasabtawa ta shi


Akwai wani da yake da’awar cewa shi yana daga zuriyar imam musa bn jafar alkazim (as) sai dai cewa shi ba kabilar larabawa ba ne me nene ra’ayinku kan wannan nasabtawa ta shi

Assalamu alaikum:
Akwai mutumin da yake da’awar kan cewa shi yana daga zuriyar imam musa bn alkazim amma kuma ba balarabe bane menene ra’ayinku kan wannan da’awa ta sa?
... Ganin amsa

Tambayoyin da akafi karantawa

Tura tambaya