mauro,i daban-daban Taambayoyin karshe Wasu daga cikin tambayoyi Tambayoyin da akafi karantawa

Shin motsa jiki yana bada tasiri kan hanya tarbiyar Ruhi

Salamu Alaikum Assayid shin motsa jiki domin kara samun karfafa gabbai da gina jiki ta hanya dauka abubuwa masu nauyi yana bada wani tasiri cikin tarbiyar Ruhi ko kuma yana cin karo da hanyar?
Allah ya saka muku da mafi alherin sakamako
... Ganin amsa

ta kaka zamu sanya mamaci ya samu debe haso cikin Kabarinsa

ta waccen hanya mamaci zai samu debe haso da kwanciyar hankali a lokacin da yake kwance cikin Kabarinsa bazai samu gigita, yaya zamu iya samar da haka gareshi.

... Ganin amsa

Idan na nufi tafiya aiki Hajji shin wajibi ne kaina in ziyarci makusantana

Assalamu Alaikum Sayyidna Fadil Jalil
tamabaya shine idan na tafi hajji ya zama wajibi kaina in ziyarci makusantana da neman yafewa juna tareda su ... Ganin amsa

Koda yaushe ina cikin kunci

Salamu Alaikum:
na kasance cikin kuncin rayuwa a koda yaushe shin akwai wata addu'a ko wani wurudi da zai taimaka mini. ... Ganin amsa

na karanta ziyarar Ashura har sau 40 amma bukata bata biya ba

Salamu Alaikum
tambaya ga Samahatus Assayid Adil-Alawi (h) ina da wata bukata tawa ta kaina na karanta ziyarar Ashura har sau Arba'in tareda yin la'ana kafa 100 salati kafa 100 don neman biya bukata ta amma kuma ban dace ba, zuwa yanzu na maimaita arba'in arba'in har sau uku amma duk da haka bukatar bata biya ba, tareda cewa ni inajin nutsuwa da kwanciyar hankali kuma farin ciki yana mamayeni duk sanda na kammala karatun ziyarar. ... Ganin amsa

Tura tambaya