mauro,i daban-daban Taambayoyin karshe Wasu daga cikin tambayoyi Tambayoyin da akafi karantawa

MUNAJATUL MUHIBBIN (YA ALLAH WANE NE YA DANDANI ZAKIN KAUNARKA SAI YA ZAMANTO YANA NEMAN WANINKA

Salamu Alaikum
Ya zo cikin munajatul muhibbin na Imam Zainul Abidin amincin Allah ya tabbata a gareshi: (ya Allah wane ne ya dandani zakin soyayyarka sai kuma ya nufi waninka maimakonka) yaushe ne wannan dandano yake samuwa ga masoyi daga wancan zaki kai yaushe ne abin so yake ciyar da masu son sa dandanon soyayya?
... Ganin amsa

SHIN TASIRIN ZIKIRIN TAUHIDI YANA DAGA ABINDA AKA JARRABA SHI AKA GANSHI


Salam Alaikum
A baya mun ji daga gareku kuna wasiyya da wani kebantaccen zikiri yayin da ake fitowa daga cikin gida shine karanta suratul Iklas kulhuwallahu da hura bangaroro guda shida gabas yamma arewa kudu sama da kasa, da kuma cewa wannan zikiri yana da fa’idoji masu tarin yawa, sai dia cewa sakamakon cewa yayinda na ke sauraronku ban rubuta sai na manta cikakken bayani da kuka yi, da Allah idan babu damuwa ku kara yi mana bayaninsa da falolinsa da tasirinsa, shin yana daga abinda aka taba jarraba shi aka ga tasirinsa daga wurin waliyyai ko kuma daga riwayoyi masu daraja?
... Ganin amsa

Makomar mai wasa da sallahSalamu Alaikum.

Hukuncin mai wasa da sallah ... Ganin amsa

wacce hanya mutum zai cikin kauracewa aikata zunubi

Salam Alaikum
idan mutum yana so ya kauracema aikata xunibi ta ce hanya zai bi na
gode
... Ganin amsa

Ta kaka zan dace da yin sallar Asubahi


Ta kaka zan dace da yin sallar Asubahi kan lokacin ta
Shin akwai aiki da zaku yi mini nasiha da yin sa
... Ganin amsa

Tambayoyin da akafi karantawa

Tura tambaya