mauro,i daban-daban Taambayoyin karshe Wasu daga cikin tambayoyi Tambayoyin da akafi karantawa

Shin akwai wani zikiri ko wani aiki da zai mini maganin yawan ciwon damuwa


Salamu alaikum
Shin inada wani zikiri ko wani aiki ayyananne da zai warkar dani daga ciwon yawan damuwa, musammam ma ya wayi gari yana tasiri cikin rayuwata ta yau da gobe, tareda tacewar soyayyata gareku da kaunata da girmamawa.
... Ganin amsa

Duk wanda bai da malamin tarbiyya cikin sairi da suluki me zai yi kenan?

Duk wanda bai da malamin tarbiyya cikin sairi da suluki me zai yi kenan? ... Ganin amsa

Ta yaya zan koyi irfani?

Ina son koyon irfani da matakan da idan na bisu zasu sanya ni ahalin irfani? ... Ganin amsa

Shin zai iya yiwuwa ayi suluki zuwa ga Allah a kauda hijaban duhu ba tare da tallafin cikakken malami ba?

Shin suluki zuwa ga Allah da yaye hijaban duhu zai yiwu ba tare da tallafin cikakken ustazu ba?
Shin a wannan zamanin namu akwai irin wadannan malaman cikin wannan fage a cikin hauzatul ilimiyya mai tsarki shin zai yiwu yayi darasin sairi da suluki zuwa ga Allah?
... Ganin amsa

Shin akwai wasu wuridai ayyanannu domin aurar da budurwa wacce ta samu jinkirin aure?

Salamu alaikum
Shin akwai wasu wuridai ayyanannu da za a iya yiwa budurwar da ta samu jinkirin aure?
Haka ma neman haihuwa da neman aikin y?
Alhamdulillah ni na fara yin sallar neman arziƙi wacce ku kayi wasicci da ita na kuma ga tasirinta mai kyawun gaske a yanzu kam abubuwa masu yawa sun saukaka gareni godiya gereku daga karshe muna rokon addu’arku.
... Ganin amsa

Wasu daga cikin tambayoyi

Tura tambaya