mauro,i daban-daban Taambayoyin karshe Wasu daga cikin tambayoyi Tambayoyin da akafi karantawa

Abin da ke haifar da kasala wurin ibada

Assalamu alaikum ya sayyid da fatan kuna cikin koshin lafiya
Tambaya ta ta farko itace: me ke janyo nauyin ibadah ko wacce hanyace wanda zata taimaka mana wurin kawar da nauyin ibadah?
Tambaya ta biyu kuma itace: yaya mutum zai sami soyayya ga Allah wanda tafi son da ke wa dan adam
... Ganin amsa

Me ake nufi da iman Al- mustaqir

Me ake nufi da
الایمان القدیم والایمان المحدث والایمان المستقر والایمان الشرعي
... Ganin amsa

Matsalolin samari

Assalamu alaikum
Ina da wata matsala wanda take yawar dami ta, ni saurayi ne dan shekara 20 na kasance ina da matsalar zinar hanu (masturbation) kuma ina da cutar shar inna ba wacce zata yarda ta aureni bugu da kari bani da kudin yin aure, ko akwai wata addu’a da zaa taimaka min da shi.
? ... Ganin amsa

Taimako kan mantuwa da rashin iya haddace abubuwa

Assalamu alaikum, sayyid ina da wata matsala ta rashin iya hadda bayan nakasance ina yawan addu’o’I da zikiri da karanta ALqur’ani da kuma yawaita jin wa’azi, me ya kamata nayi don samun kubuta daga wannan matsalar? ... Ganin amsa

HANYOYI NA TARBIYYAN YARA

Ina da yaro dan shekara sha biyu, yaro ne da yakasance yana da tsauri wurin mu’a mala da yar uwarsa, ya tsaneta na matuka sosai kunlum so yake ya bugeta, hace hanyace ta fi dace da zan yi wurin canza shi zuwa ga sonta kuma wace mu’a’malace tafi dace nayi dashi? ... Ganin amsa

Wasu daga cikin tambayoyi

Tambayoyin da akafi karantawa

Tura tambaya