mauro,i daban-daban Taambayoyin karshe Wasu daga cikin tambayoyi Tambayoyin da akafi karantawa

Shin akwai wani hirzi (tsari) ko wani abu makamancinsa da zamu iya sanya shi a mahalli don kariya daga masu kambun baka?

Shin akwai wani hirzi (tsari) ko wani abu makamancinsa da zamu iya sanya shi a mahalli don kariya daga masu kambun baka?
Assalamu alaikum: Allah ya karbi ayyukanku sayyid,

Muna son bude wani mahalli don saye da sayarwa amma muna tsoran masu kambun baka da mahassada shin akwai wani abu da zamu rike shi hirzi (tsari) ko dai wani abu da zamu rubuta shi mu sanya shi a mahallin don kariya da tsari daga mahassada da masu kambun baka?
Mu na rokon addu’arku sayyid.
... Ganin amsa

Zuciya ta tana cikin bukatar magani daga magungunan da kake wasicci da domin ta samu galaba kan waswasi da raye-rayen shaidani (l’a)

Zuciya ta tana cikin bukatar magani daga magungunan da kake wasicci da domin ta samu galaba kan waswasi da raye-rayen shaidani (l’a)
سلام عليكم ورحمة الله وبركاته
Salamu alaikum
Lalle ni na saurari daya daga cikin laccocinka da kayi a watan ramalana mai albarka gameda zuciya, sannan na saurareka shekarar da ta gabata a wata tashar tauraron d`an adam lokacin da kake cewa malamai sune likitocin zukata.
zuciya ta tana da bukatar magani daga magungunan da kake nasiha da komawa garesu domin zuciya ta tai galaba kan waswasi da raye-rayen shaidani, ... ... Ganin amsa

Menene hakikanin irfani da falsafa?

Mu dalibai ne daga najaful ashraf muna fatan sauya Kalmar irfani da hukuncin ahlul-baiti amincin Allah ya tabbata garesu, saboda sannane al’amari kan irfani shine hanya ce da sulukin darikinu sufaye wanda bai zama waje daya tareda shari’a tsarkakka sannnan maraji’anmnu a nan najaf suna yi mana wasiyya da nesantar irfani da falsafa. ... Ganin amsa

Menene cikakken yakini (yakinit tam)

Assalamu alaikum sayyid mai girma tareda rahamar Allah da albarkarsa gareka.
Sau da yawa-yawan lokuta muna karantawa muna saurare daga laccocinku ko kuma daga maganganun malaman addini masu daraja kai hatta cikin manya-manyan litattafai da rubututtukan sakafar muslunci da cewa daga abubuwan da suke Katanga da hana amfanuwar da yawa-yawan musulmi musammam ma shi’a daga kur’ani da ziyartar kaburburan a’imma tsarkaka da karatun zikirai ingantattu cikin biyan bukata da warkar da mara lafiya da neman bukata da abin da Allah yake yarduwa da shi ne sakamakon rashin cikakken yakini, ... ... Ganin amsa

wanne ayyuka ne na fari da mai suluki zuwa ga Allah zai fara da su?

Salamu alaikum, mutumin da yake son yi suluki zuwa ga Allah da wanne ayyuka zai fara farawa? ... Ganin amsa

Tura tambaya