mauro,i daban-daban Taambayoyin karshe Wasu daga cikin tambayoyi Tambayoyin da akafi karantawa

Wanne zikiri ne yake karfafa ruhi

Da sunan Allah mai rahama mai jin kai
Babu tsimi babu dabara face da Allah madaukaki mabuwayi, ya Allah kayi dadin tsira da aminci ga Muhammad da iyalan sa tsarkaka ka dawwamar da albarka cikin rayuwar Assayid Adil-Alawi ka azurta shi ta inda baya tsammani amin ya ubangijin talikai
... Ganin amsa

ina kaunar Allah ina kuma kaunar yardar sa da yardar Muhammad da iyalan sa

lallai ni ina son Allah ina kuma son yardar sa da yardar Muhammad da iyalan sa (s.a.w) babu wani abu da nake so da ke kwadayi da ya wuce wannan sai dai cewa raina baya karfafata, kullum cikin gazawa nake lokacin na ta wuce ban yi wani abin ku zo mu gani ba babu wani guzuri da na tanada, hakika ni matashiya ce, galibin matasa maza suna malaman da suke riko da su a hauza suke zuwa wajen su don neman warwara,, amma ni wa nake da shi da zai mini irshadi!? ... Ganin amsa

Shin hiyali yana yin tasiri cikin sallah kan canja kaddara

Shin hiyali yana yin tasiri cikin sallah kan canja kaddarar mutum ... Ganin amsa

ni ina lazimtar wasu ba’arin ayyukan ibada

ni ina lazimtar wasu ba’arin ayyukan ibada ba tareda wani ya bani izini ba

daga salloli da istigfari da shin yanzu Kenan ba zasu amfanar da nib a sai naje na smo izini.

Muna rokon addu’a daga gareku ... Ganin amsa

ku taimaka mana da wani sirri da kuka jarraba

ku taimaka mana da wani sirri da kuka jarraba shi kan samun saukin biyan bukata

a baya na aiko muku da sako sai dai cewa kuma ban samu amsa ba, amma yanzu zan maimaita tambaya ga Samahatus Sayyid ku ma ina rokon Allah ya kara baku kariya.

21Shin zai yiwu ku sanar da ni wani wuridi da zai amfanar da ni cikin samun dacewa domin samun ilimin Hauza

2-ina son ku taimaka ku gaya mini wani sirri da kuka jarraba shi cikin samun saukakar al’amura da samun biyan bukata.

Allah ya baku kariyarsa ya amfanar daku garemu daga failolinku. ... Ganin amsa

Wasu daga cikin tambayoyi

Tambayoyin da akafi karantawa

Tura tambaya