mauro,i daban-daban Taambayoyin karshe Wasu daga cikin tambayoyi Tambayoyin da akafi karantawa

ME AKE NUFI DA (YA ALLAH INA ROKONKA DA SUNAYENKA DA MAFI GIRMANSU DA DUKKANIN SUNAYENKA MASU GIRMA


Salamu Alaikum wa Rahmatullahi wa barakatuhu Allah ya datar da ku zuwa ga abinda yake so yake yarda da shi.
Akwai wani layi da ya zo cikin Du’a’ul Baha’i

(اللهم اني اسالك من اسمائك باكبرها وكل اسمائك كبيرة اللهم اني اسالك باسمائك كلها)
Ya Allah ian rokonka daga sunayenka masu girma da mafi girmamarsu da dukkkanin sunayenka masu girma ya Allah hakika ina rokonka da dukkanin sunayenka.

... Ganin amsa

SHIN YA HALASTA A KARANTA ADDU’A DA YAREN DA BANA LARABCI BA

Shin yana halasta a karanta addu’a da sauran yarurruka da ba larabci ba ... Ganin amsa

WANNE AIKI ZASU TAIMAKAWA MUMINI CIKIN RIKO DA FARILLAI DA NESANTAR HARAMUN

Salamu Alaikum
Wadanne ayyuka ne zasu taimaki Mumini su tallafa masa kan kiyaye riko da wajibai da kauracewa ayyukan haramun da kara kaimin cikin ayyukan mustahabbi musammam ma ayyukan da zasu datar da shi zuwa ziyartar wurare masu tsarki a duk shekara ko da kuwa sai daya ne
... Ganin amsa

INA SON ALLAH INA NEMAN YARDARSA DA YARDAR MUHAMMAD DA IYALANSA A.S

Hakika ina son Allah ina kuma kaunar samun yardarsa da yardar Muhammad da iyalan Muhammad yanzu babu abinda nake kwadayi in banda wannan shine kololuwar burina, sai dia cewa kuma raina bai karfafata, takaitawa ta mamayeni, lokaci na ta tafiya ba tareda nayi tanadin guzuri b, ni matashiya ce, galibin samarin suna da wata karkata ga wani malamin Hauza ko malamin Jami’a, amma ni ban san wanne zan zaba ya zama murshidi na ba? ... Ganin amsa

ADDU’A DOMIN NEMAN SAMUN ZURIYA


Wanne ayyuka ko addu’a ko sura ne da ake karantawa domin neman haihuwa ga macen da bata haihuwa ko wacce take samun jinkiri cikin daukar ciki
... Ganin amsa

Tura tambaya