mauro,i daban-daban Taambayoyin karshe Wasu daga cikin tambayoyi Tambayoyin da akafi karantawa

HIRZI GUDA BAKWAI WANDA AKE DANGANTA SHI GA ANNABI SULAIMAN A.S


Salamu Alaikum wa Rahmatullahi wa Barakatuhu
Samahatus Assayid na ji kunce Aljani bai da samuwa babu shi kwata-kwata wahami kawai , sai dai cewa cikin littafin Iksirul Da’awat akwai wata kissa da ta zo daga Annabi Sulaiman (a.s) da cewa ya hadu da Aljani ya tashi sama kan dardumarsa sannan sun tattauna da juna sannan Annabi Sulaiman (a.s) ya sanya wadannan Hirzozi guda bakwai, kaka haka ta faru?
... Ganin amsa

SHIN SUNAYE SUNA DA TASIRI CIKIN LAFIYA SHIN ALJANI YANA IYA SATA

Salamu Alaikum. Ina da wani dan’uwa ya kai shekaru biyu da haihuwa sai dai kowanne lokaci yana fama da rashin lafiya da dumamar jiki da ciwon Asma cikin godiyar Allah cutar tasa ba mai daukar dogon lokaci ba ce… sunansa Ali,
Wasu mutane suna cewa wai in canja sunansa wai ta iya yiwuwa sunan Ali ya zama yayi masa karfi da yaw aba zai oiya dauka ba, gashi mu muna riko da wannan suna mai albarka muna alfahari da shi.
... Ganin amsa

YAYA ZAMU IYA DAIDAITA TSAKANIN KYAUTATA ZATO DA ALLAH DA RASHIN AMINTUWA DA MAKIRICINSA

Salamu Alaikum wa Rahmatullahi wa barakatuhu
Allah ya karbi ayyukanku Assayid
Ta kaka zan iya daidaita tsakanin kyawunta zato ga Allah da rashin amintuwa da makircinsa, ta yanda lallai rashin ktautata zato da Allah laifi ne mai girma daga cikin manyan laifuka haka zalika amintuwa daga makircin Allah shima yana daga manyan laifuka.
Muna barar addu’a daga gareku.
... Ganin amsa

MENE NE HUKUNCIN WANDA YA BOYE ILIMI

Ya zo cikin haidisi mai daraja cewa hikima shine ilimi da ma’arifa idan ka yi rowar ta ga ahalinta to hakika ka zalunci ma’abota hikima, shi kuma zalunci abu ne da yake da muni a hankalce da shari’ance, haka idna ka badata ga wanda ba ahalinta ba to hakika ka zalunci hikima, ta yiwu malami ya boye ilimi daga barin wadanda ba ahalinsa ... Ganin amsa

DA WADANNAN LITATTAFAI KUKE MANA NASIHAR KARANTAWA


DA WADANNAN LITATTAFAI KUKE MANA NASIHAR KARANTAWA
... Ganin amsa

Tura tambaya