mauro,i daban-daban Taambayoyin karshe Wasu daga cikin tambayoyi Tambayoyin da akafi karantawa

Ni mutum ne wanda yake samun kasawa koda yaushe a cikin sauri da gaggawa a kan komai to tayaya zam fita daga cikin wanna hali?

Ni mutum ne wanda yake samun kasa koda yaushe a cikin sauri da gaggawa a kan komai to tayaya zam fita daga cikin wannan hali? ... Ganin amsa

Tawata hany ne yakamata mutum yabi domin sanin kansa da kansa domin yazo a hadisi cewa sanin kai yana daga cikin hanyyin sanin Allah

Tawata hany ne yakamata mutum yabi domin sanin kansa da kansa domin yazo a hadisi cewa sanin kai yana daga cikin hanyyin sanin Allah ... Ganin amsa

.Akaramukallah inada matsala wacce nake fama da ita a rayuwanta ta neman ilimi wanna matsala kowa itace raunin kwakwalwa da yawan mantuwa

Akaramukallah inada matsala wacce nake fama da ita a rayuwanta ta neman ilimi wanna matsala kowa itace raunin kwakwalwa da yawan mantuwa ina bukatar malam daya taika yabani wata’aya ko zikiri wanda zai magance min wanna matsala?
... Ganin amsa

malam nasami kaina bana sha’awar yin sallah dafatan malam zai baiyana mini komi kejawo hakan?

malam nasami kaina bana sha’awar yin sallah dafatan malam zai baiyana mini komi kejawo hakan?
... Ganin amsa

Tayaya zansa zuciyata tazamo tare da Allah kadai ba tare da kowa ba yayin da nafara

Tayaya zansa zuciyata tazamo tare da Allah kadai ba tare da kowa ba yayin da nafara ... Ganin amsa

Tambayoyin da akafi karantawa

Tura tambaya