mauro,i daban-daban Taambayoyin karshe Wasu daga cikin tambayoyi Tambayoyin da akafi karantawa

.Inaso na kama hanyar waliyya wato masu bin Allah sau da kafa

Inaso na kama hanyar waliyya wato masu bin Allah sau da kafa to miyakamata nayi kuma wana littafi zan karanta? ... Ganin amsa

mainene bambamcin hukunci ranar Al-kiyama dakuma Azaba a ranar al-kiyama

;mainene bambamcin hukunciranar Al-kiyama dakuma Azaba a ranar al-kiyama ... Ganin amsa

Shin akwai wasu aiyuka da wuridi da mutum zaiyi domin samun aiki ko

Tambaya,
Shin akwai wasu aiyuka da wuridi da mutum zaiyi domin samun aiki ko mace tagari?
Amsa
Mai tambaya zai iya yin Tawassuli da kyakyawar niya da Iyalan gidan manzo masammama addu’ar tawassul wadda take cikin Mafatihul Jinan zai kuma yitane ta tsawan kwana arba’in a jere da’izinin Allah zai kabi adu’ar sa. Allah yasa mudace.
... Ganin amsa

Tayaya mutum zai iyacin nasara akammakiyan sa

Tayaya mutum zai iyacin nasara akammakiyan sa ... Ganin amsa

Yaya zanyi na bambanci buri na gaskiya da?na karya

Yaya zanyi na bambanci buri na gaskiya da
?na karya
Amsa daga bakin Ayatullahi Adil Alaw ... Ganin amsa

Wasu daga cikin tambayoyi

Tambayoyin da akafi karantawa

Tura tambaya