mauro,i daban-daban Taambayoyin karshe Wasu daga cikin tambayoyi Tambayoyin da akafi karantawa

Aslm Menene ma'anar Buriji

da sunan Allah mai rahama mai jin kai

Aslm Menene ma'anar Buriji

kuma idan mutum yana da buriji ya za'ayi ya gane ... Ganin amsa

ta ya za'ayi mutum ya hardace al'-qur'ani

salam Alaikum

ta wacce hanya zan iya haddace kur’an ... Ganin amsa

wanne ayyanannun ka’idoji da zamu lazimce yayin da muke mudala’ar riwayoyi

samahatus Assayid Ayatullah Adil-Alawi salam Alaikum, hakika muna cikin kishirwa neman sani da samun ma’arifa lokacin da muke mudala’ar litattafan ilimummukan Ahlil-baiti (as) misalin Biharul-Anwar da wanin sa muna tsinci kanmu cikin dimauta mu kan ce wadannan litattafan sun kebantu ga iya malamai, shin yanzu Kenan mu daina nazarin su da mudala’a, ko kuma zaku bamu wasu ka’idoji ayyanannu da za mu yi riko da su ? ... Ganin amsa

ina son in shiga Hauza Ilimiya in bar karatun zamani

da sunan Allah mai rahama mai jin kai

ina son shiga Hauza Ilimiya in bar karatun jami’a saboda ina din karatun zamani bai dace da ni ba, amma dai ina bukatar nasiharku.

Allah ya saka muku da alheri ya jikan iyayenku ... Ganin amsa

Waye aljani wanne tasiri yake da shi kan mutum

Waye aljani wanne tasiri yake da shi kan mutum

Shin tasirin sa ya tsaya iya ruhi ko kuma yana tsallakawa har zuwa gangar jiki da kuma bayani kan fadin Allah madaukaki:

(رجال من الجن یعوذون برجال من الانسان فازادهم رهقا)

Mazaje daga aljanu suna neman kariya da mazaje daga mutane sai suka kara musu girman kai

... Ganin amsa

Tura tambaya