mauro,i daban-daban Taambayoyin karshe Wasu daga cikin tambayoyi Tambayoyin da akafi karantawa

Addu’ar gane barawo

Ina son samun wata addu’a da zan gane barawo ka sanya shi cikin dimauta ... Ganin amsa

Mene ne ingancin sanannan littafi nan da ake kira (Hallalul Mashakil) shin mustahabancinsa ya tabbata

Mene ne ingancin sanannan littafi nan da ake kira (Hallalul Mashakil) shin mustahabancinsa ya tabbata ... Ganin amsa

Me kuke fassara Kalmar (sarkin muminai yayinda A’imma suke fadarta ga ba’arin wasu dawagitan sarakuna

Wani lokacin mu kan wannan kalma daga bakin A’imma (as) suna fadarta ga dawagitan zamaninsu, da me kuke fassara wannan? ... Ganin amsa

Shin yaron da ake Haifa da nakasa kaffarar zunuban da iyayensa suka aikata ne?

Salam Alailkum ina da wata diya da aka Haifa da nakasa shin ita kaffarar zunuban da mahaifanta ce, shin akwai wani lada kan samuwar misalin wannan yarinya ga mahaifanta? ... Ganin amsa

yar’uwata tana fama da wani aljani da yake son ta yaya zata iya kubuta daga gareshi

assalamu Alaikum. Yar’uwata ce wani aljani yake soyayya da ita to yaya zata iya kubuta daga shi tareda cewa fa kullum tana yin sallah tana kiyaye ayyukan addini Kenan, shin zaku taimaka mana da wani wuridi ko wata shawara kan kubuta daga wannan matsala? ... Ganin amsa

Tura tambaya