mauro,i daban-daban Taambayoyin karshe Wasu daga cikin tambayoyi Tambayoyin da akafi karantawa

Mene ne ma’anar fadin ku bi ashrarai da sannu-sannu da dabi’unsu

Salam Alaikum
Manzon Allah (s.a.w) yana cewa:
جَامِلُوا الْأَشْرَارَ بِأَخْلَاقِهِمْ تَسْلَمُوا مِنْ غَوَائِلِهِمْ ، وَ بَايِنُوهُمْ بِأَعْمَالِكُمْ كَيْلَا تَكُونُوا مِنْهُمْ " .
Ku bi Ashararai sannu-sannu da dabi’unsu sai ku kubuta daga sharrinsu, ku kaurace musu da ayyukanku don gudun kada ku kasance daga cikinsu.
Wannan hadisi ya zo cikin littafin Biharul-Anwar.

Tambaya anan shine mene ne ma’anar wannan hadisi?
... Ganin amsa

Ina cikin kuntata

Salam Alaikum. Samahatus Sayyid ina cikin kuntatar zuciya da matsaloli ciki zuciya da kuma tabarbarewar arziki da rashin taufiki cikin rayuwa wajen samun aiki, mutane suna ta surutu kaina wai me ya sa bana cigaba. ... Ganin amsa

Shin kwai wata hanya da take taimakawa cikin ganin mamaci a mafarki

Shin kwai wata hanya da take taimakawa cikin ganin mamaci a mafarki ... Ganin amsa

Mutumin da ya gano cewa matarsa tana cin amanarsa

Salam Alaikum
Zuwa ga sayyid Adil-Alawi Allah ya tsawaita rayuwarsa ya sanya shi daga bayinsa masu iklasi, Sayyid ni ina dag cikin masoyanka, mas’alar shine mutum ne ya ganio cewa matarsa tana ha’intarsa ba tareda wani dalili sannan da aka matsa mata sai da kanta tayi ikirari cewa eh ta ci amanarsa, bayan wnai lokaci sai ijinta ya tambayeta me ya sanyata ha’intarsa sai tace: na tsinci kaina na kadaita da wani namiji na to shine shaidan ya zama ukun mu shine abinda ya faru ya faru, sai dai cewa mijin ya tambayeta tambayoyi da yawa da ta gaza amsa su, ... ... Ganin amsa

Wasu daga cikin tambayoyi

Tambayoyin da akafi karantawa

Tura tambaya