mauro,i daban-daban Taambayoyin karshe Wasu daga cikin tambayoyi Tambayoyin da akafi karantawa

Wasu daga cikin tambayoyi

Tambayoyin da akafi karantawa

Minene hukuncin limamin da yasan shi akan-akansa ba adiliba ne,saidai su mutanan dayake jagoranta salla suna ganin adalcin shi ?

Tambaya;

Minene hukuncin limamin da yasan shi akan-akansa ba adiliba ne,saidai su a,

Abun dayafi shine kada yayi gokarin jagorantar mutane sallah,saidai idan yafara sallah shikadai sai mutane sukazo sukafara kuyi da shi to ba matsala sanna sallar jama’arsu ta’igganta kodakuwa a matsayin shi a matsayin shi na limami baiyi niyar sallar jama’a ba.

Tarihi: [2015/4/5]     Ziyara: [657]

Tura tambaya