mauro,i daban-daban Taambayoyin karshe Wasu daga cikin tambayoyi Tambayoyin da akafi karantawa

Malam mutum ne tinda aka haife shi baya salla da azumi harsaida yakai shekara hamsin ?

Malam mutum ne tinda aka haife shi baya salla da azumi harsaida yakai shekara hamsin da biyu sanna yafara sallah da azumi to ibadar shekarun da sukawoce to yaya zaiyi

Tambaya;

Malam mutum ne tinda aka haife shi baya salla da azumi harsaida yakai shekara hamsin da biyu sanna yafara sallah da azumi to ibadar shekarun da sukawoce to yaya zaiyi?

Amsa,

Wajibine akan shi yarama dukan ibadar da baiyiba sanna shi azumi zai ramashi ne sanna ya bada Kaffara masammama idan yazamo rashin yin azumi din gazawace daga ga reshi abun nufi dukan sharudda sunciki nayin azumi amma shi ne yaki yayi.

 

Tarihi: [2015/4/5]     Ziyara: [756]

Tura tambaya