mauro,i daban-daban Taambayoyin karshe Wasu daga cikin tambayoyi Tambayoyin da akafi karantawa

;shin ya halasta ga wani mutum a farkon balagar sa da yayi takalidi {aiki da fatawar wani malami} da yamutu

shin ya halasta ga wani mutum a farkon balagar sa da ya yi takalidi {aiki da fatawar wani malami} da ya mutu?

Bai igganta ba a farko wani mutum ya fara taklidi da malami mamaci.sai dai ya halasa ta ga mutumin da ya fara taklidi da shi mamacin yaci gaba dayi ,amma tareda wasu dokoki da aka ambata a Risala-amaliyya sai mai tambaya ya koma ya buncika.

Tarihi: [2015/4/7]     Ziyara: [1097]

Tura tambaya