mauro,i daban-daban Taambayoyin karshe Wasu daga cikin tambayoyi Tambayoyin da akafi karantawa

wasu abubuwa ne zasu taimakawa mutum waajin bin Allah

wasu abubuwa ne zasu taimakawa mutum wajan bin Allah?

Salamun alaikum,

Akaramukallahu wasu aiyuka ne zasu taimakawa mutum wajan aikata farilloli da nisantar sabon Allah?

Da fatan mai tambaya zai koma zuwa ga littafin dana rubuta mai suna Tayaya zanzama mai dacewa a rayuwa, wanda muna da shi a yanar gizo-gizo.

Tarihi: [2015/9/1]     Ziyara: [627]

Tura tambaya