mauro,i daban-daban Taambayoyin karshe Wasu daga cikin tambayoyi Tambayoyin da akafi karantawa

Shin daukan bashi a banki riba ne?

Karban bashi a banki kamar cin riba ne ?

Idan har mutanen banki ba su karban kari kan kudin da aka karba agunsu ba matsala, in ba haka ba to karban wannan bashin haramun ne. 


Tarihi: [2016/4/20]     Ziyara: [615]

Tura tambaya