mauro,i daban-daban Taambayoyin karshe Wasu daga cikin tambayoyi Tambayoyin da akafi karantawa

Wasu daga cikin tambayoyi

Tambayoyin da akafi karantawa

hukuncin aure ba tare da izinin uwa ba

Salamu alaikum
Ni mace ne mai shekara arbain da biyu kuma bani da aure ina so nayi aure amma mahaifiya na ta ki amincewa da hakan saboda ni nake kulawa da ita kasantuwar ta tsufa shin laifi ne nayi auren ba tare da izinin ta bah?

Da sunan Allah mai rahama mai jin kai

Izinin uwa baya daga cikin sharudan aure ,sabo da haka yin aure ba tare da amincewan uwa ba hakan ba laifi bane .

Tarihi: [2016/5/14]     Ziyara: [526]

Tura tambaya