mauro,i daban-daban Taambayoyin karshe Wasu daga cikin tambayoyi Tambayoyin da akafi karantawa

Me ake nufi da iman Al- mustaqir

Me ake nufi da
الایمان القدیم والایمان المحدث والایمان المستقر والایمان الشرعي

Assalamu alaikum

Da sunan Allah me rahama me jin kai

Imani Al-mustaqir (الإيمان المستق) shine imani dauwamamme kuma akwai imani Al-mustauda (المستودع) a muqabil shi, wanda aka karbi imanin a wurinshi a lokacin da mutawa ta riske shi, kuma shine abin da mumine ke tsoro a ko da yaushe kar ya kasance shine karsen su, mutum ya kamata ya lizimci addua kan Allah ya kyautata karshen sa.

Tarihi: [2016/8/6]     Ziyara: [583]

Tura tambaya