Taambayoyin karshe
- Hukunce-hukunce » Shin ana kirga wanda ya dora saman yatsun hannunsa kan gwiwowinsa matsayin wanda yayi ruku’u
- Hanyar tsarkake zuciya » Barin karatun Hauza
- Hanyar tsarkake zuciya » Barin karatun Hauza
- Hanyar tsarkake zuciya » Da wane adadi daga zikiri ake dacewa da tasirin sunan Allah
- Aqa'id » Shin wannan riwaya ta inganta
- Aqa'id » Tambaya dangane da ayar muwadda
- Aqa'id » Shin zamu iya tattaro dukkanin addini su zama addini daya
- Hanyar tsarkake zuciya » Shin zan samu wani wuridi ko addu’a da zai taimaka nayi aure da wuri
- Hukunce-hukunce » Yana halasta mutum ya tafi jihadi ba tare da izinin Mahaifansa ba
- Hukunce-hukunce » Yana halasta mutum ya tafi jihadi ba tare da izinin Mahaifansa ba
- Hukunce-hukunce » Shin ya halasta in auri mata da yawa cikin data daya
- Hukunce-hukunce » Shin Allah zai yafe mini zunubaina da zaluncin da nayi kan wasu
- Hanyar tsarkake zuciya » Lallai na kasance mai sabawa iyayena
- Hukunce-hukunce daban-daban » Ina son shiga Hauza Ilimiyya bana son shiga Jami’a
- Hanyar tsarkake zuciya » Ta yaya dukkanin aikina da motsina zai kasance domin neman yardar Allah
Wasu daga cikin tambayoyi
- Hukunce-hukunce » MAI BARIN SALLAH
- Hanyar tsarkake zuciya » Tambaya atakaice: yaya nau’ukan shiga jiki da hadewa a mahangar irfani, da kalam da hikimar muslunci suke?
- Hukunce-hukunce » Mene ne hukuncin sallah cikin wadannan lokuta: bayan hudar rana da lokacin daidaitar ta da lokacin da take yin ruwan dorawa yellow
- Hanyar tsarkake zuciya » TA KAKA MUTUM ZAI SAMU TSARKAKAR BADINI
- Hukunce-hukunce » Ta yaya zan iya gane wane ne A’alam cikin mujtahidai
- Hukunce-hukunce » Malam mutum ne tinda aka haife shi baya salla da azumi harsaida yakai shekara hamsin ?
- Hukunce-hukunce » Zira kwai ta hanyar tiyo
- Hukunce-hukunce » Shin ya halasta mutum ya juya baya ga alkibla
- Hukunce-hukunce » yin sadaka da sadukar da ladan ga iyaye
- Aqa'id » mecece falsafar samuwar imam?
- Aqa'id » Shin zamu iya tattaro dukkanin addini su zama addini daya
- Hanyar tsarkake zuciya » INA SON ALLAH INA NEMAN YARDARSA DA YARDAR MUHAMMAD DA IYALANSA A.S
- Hanyar tsarkake zuciya » AMSA DA NA BAYAR KAN TAMBAYAR `DAN’UWA ALH ADIL RASHIDI WANDA YA TAMBAYENI GA ME Da YIN SALAH A CIKIN MASALLACIN JUMA’A NA ALAWI DA YAKE A UBAIDIYYA.
- Hukunce-hukunce daban-daban » Malam ina da tambaya akan abin da zanyi wannan muhimmiyar bukata, shine ina neman aiki ne amma har yanzu babu bayani nayi addu’a kuma na sanya anyi mini amma har yanzu ba bayani
- Aqa'id » Me yasa muke buga hannuwanmu kan cinya a karshen du’a’u Ahad
Tambayoyin da akafi karantawa
- Hukunce-hukunce » Hukuncin istimna’i (yin wasa da al’aura) lokacin larura ga mata
- Hukunce-hukunce » Wadannan abubuwa ne ke zama alamun balaga ga `ya mace da namiji?
- Hukunce-hukunce daban-daban » Shin akwai wasu aiyuka da wuridi da mutum zaiyi domin samun aiki ko
- Hadisi da Qur'an » ?menene fasarar suratul kausar
- Hukunce-hukunce » Shin ya halasta mace ta hana mijinta ya sadu da ita a matsayin sa na wanda baya ruko da addini?
- Hukunce-hukunce daban-daban » na fake da Allah da yawan istigfari da addu’o’i na kuma yi sallar neman arziki sai dai cewa abin bakin cikin tare da haka ban iya cimma muradina ba
- Hukunce-hukunce » Wasiwasi kan alwala da wanka da kuma sallah
- Hukunce-hukunce daban-daban » gameda hakkokin shari'a da ya ratayu kan miji da mata da Allah ai mana karin bayani Menene hukunchi namijin da ba ya iya biyawa matarsa hakkokinta?
- Hanyar tsarkake zuciya » Gwajajjiyar addu’a da aka gwada domin samun daukar ciki da samun zuriya.
- Hukunce-hukunce daban-daban » : ni da matata munyi jima'I muna Dauke da azumi saboda haka menene hukuncin mu?.
- Hukunce-hukunce daban-daban » Hassada da hanyoyin maganceta
- Hukunce-hukunce daban-daban » Tambaya atakaice: ni da matata munyi jima'I muna dauke da azumi saboda haka menene hukuncin mu?.
- Hukunce-hukunce » Adduar nemar aure da farincikiah
- Hukunce-hukunce » MAI BARIN SALLAH
- Hukunce-hukunce » wata hanya akebi domin magance waswasi na SHedan?
Da sunan Allah me rahama me jin kai
An taba samin imam maasum da irin wannan matsalar, sai imam yake tambaya me yasa baya wasiwasi akan zakkar sa, cewa ya biya sau biyu ne, ko sau uku? Ko kuma me yasa baka wasiwasi kan humusin ka sai ka biya kudin humisin har iya yawan wasiwasin da kake da shi akan alolar ka ko kuma sallar ka domin da kana haka akan dukiyar ka da ka kasance mutum me gaskiya akan ayyukan ka.
والله المستعان
………………………………….
Hanyoyin barin wasiwasi
Na farko: yawaita addu’o’I da kuma tawassoli
Na biyu: tawakkali da Allah
Na uku: neman tsari daga shaidan da dakarunsa wanda daya daga cikin su shine waswaas, wanda ke sanya wasiwasi a cikin zukatan mutane
Na hudu: ne man karfafa aradan dan adamtaka me karfi wanda take galba akan shaidan.
Na biyar: ake daukan darussa da ga tajribobi, da zaka bar waswasi sau uku ko da ba da son ran ka bane shaidan yakan nisanta da ga gare ka amma idan ka bar waswasi na tsawon kwanaki uku a jere shaidan zai guje ka da izinin Allah
Na shida: a yawaita karanta wannan adduar ko da acikin Alqunuti ne
Daga cikin tambayoyin wanna sashin (Hukunce-hukunce)
- Na yi auren mutu’a tareda wani mutum
- Lokaci cikin kulla auren mutu’a
- shin zan iya taimama in sallah alhali ina dake da janaba
- Shin yin wasan lido yana halasta a watan Ramadan
- Ga wanne malami zan koma cikin mas’alar ihtiyadi wujubi?
- Me yasa malaman fikihu ke kokarin baiwa ra’ayoyinsu da ijtihadinsu tsarki
- meye inganci sallan idid a jam'i
- Mene ne banbanci tsakanin adalar marja’i da adalar limamin sallolin jam’i?
- Mene ne hukuncin sakin matar da baka sadu da it aba sannan kaso nawa take da hakki cikin sadakin
- Idda ga matar mutu'a