mauro,i daban-daban Taambayoyin karshe Wasu daga cikin tambayoyi Tambayoyin da akafi karantawa

Wasu daga cikin tambayoyi

Tambayoyin da akafi karantawa

Tafiya cikin tsakiyar watan ramadana me Albarka.

Asslamu alai kum
Muna rayuwa a kasar labanon, mijina yakan yi tafiya zuwa kasar tanzaniya, acikin tafiyar sa dole ne yayi wasu aiyukan ibadu wanda bashi da masaniya cewa kwana nawa zaiyi a waccar kasar, me nene hukuncin azumin sa?

Da sunan Allah me rahama me jin kai

In dai ya kasance yana taraddudi ne wato bashi da masaniya cewa kwana goma zaiyi a tafiyarsa, idan ya tashi yin sallah zaiyi qasaru ne kuma bazaiyi azumi ba har sai daga baya bayan ya dawo gida sai ya biya azumin da suke kansa. 

Tarihi: [2016/8/8]     Ziyara: [449]

Tura tambaya