mauro,i daban-daban Taambayoyin karshe Wasu daga cikin tambayoyi Tambayoyin da akafi karantawa

Wasu daga cikin tambayoyi

Tambayoyin da akafi karantawa

Ina cikin wahalar rayuwa da na Addini

Assalamu alaikum
Na kasance cikin karancin arziki da kuma wahalar addini, na samu kai na a yawan tunanin wannan hali da na sami kaina aciki wani loakci yakan hanani bacci, har yayi tasiri me karfi cikin rayuwa na wanda yakan taba min ruhi na na ibada.
Kuma ina neman adduar ku, Allah ya taimake ni wurin samin galba akan zuciya na

Da sunan Allah me rahama me jin kai

Imam Ali (as) na cewa: duk sanda kuka tashi yin wani aiki ko min kashin shi kuyi bismillah, wato ku nemi taimako daga gare ta, Allah yakan amsa kiran duk wan da ya kiraye shi, sannan shi me taimako ne cikin addinan mu, duniyar mu da kuma lahirar mu, ya kuma saukaka mana addini kuma shine me mana rahama wurin banbance mu daga makiyan sa (البرهان: 1: 104)

والله المستعان

Tarihi: [2016/9/7]     Ziyara: [479]

Tura tambaya