mauro,i daban-daban Taambayoyin karshe Wasu daga cikin tambayoyi Tambayoyin da akafi karantawa

Tambayoyin da akafi karantawa

Me ake nufi da kaunain (الكونين)?

Assalamu alaikum
A ko da yaushe muna yawaita fadan wata kalma wa annabi Muhammad kalamar itace sayyidl kaunain, me ake nufi da kaunain wa wannan jumla.

Da sunan Allah me rahama me jin kai

Kaunain anan na nufin gidan duniya da kuma lahira, donmin annabi Muhammad (saww) shugaban wannan gidaje biyu ne, kuma shine shugaban dukkan halittu, da shi aka fara sannan dashi zaa gama.


Tarihi: [2016/9/29]     Ziyara: [485]

Tura tambaya