mauro,i daban-daban Taambayoyin karshe Wasu daga cikin tambayoyi Tambayoyin da akafi karantawa

Shin akwai wani aikin da ke hana mutum samun galba kan sirrin badini?

Assalamu alaikum
Shin akwai wata hanya da zan iya galba kan sirrin badini na, ko wata tasbihi da zai taimaka wurin samun galba din.?

Da sunan Allah me rahama me jin kai

Wannan shiririta ne don haka a guje shi, domin wani abune kamar inuwan ka duk abinda kayi shi zaiyi, yin haka bazai amfane ka da komai ba, sannan ka yawaita karanta wannan addu’a:

(اللّهم أخرجني من ظلمات الوهم وأكرمني بنور الفهم وافتح علينا أبواب رحمتك وانشر علينا خزائن علومك برحمتك يا أرحم الراحمين)

والله المستعان.

Tarihi: [2016/10/24]     Ziyara: [613]

Tura tambaya