mauro,i daban-daban Taambayoyin karshe Wasu daga cikin tambayoyi Tambayoyin da akafi karantawa

AMSA DA NA BAYAR KAN TAMBAYAR `DAN’UWA ALH ADIL RASHIDI WANDA YA TAMBAYENI GA ME Da YIN SALAH A CIKIN MASALLACIN JUMA’A NA ALAWI DA YAKE A UBAIDIYYA.

YA SAYYID SHIN ZA IYA KWATANTA WADANDA KE JAN SALLAR JUMA’A DA JAGORANTAR SALLAR MASALLCIN JUMA’A NA ALAWI DA GUMAKN KURAISHAWA WADANDA SUKA KWACE HAKKIN ZAHARA (AS)?
SHIN WAKAFIN MASALLACIN JUMA’A R ALAWI DAMA GADO NE DA DANGIN SAYYID ALAWI ZASU CIGABA DA ADA A TSAKANKANINSU…. AMMA IDAN MA YA KSANCE AKWAI WALICCI TO TANA FADUWANE TA HANYAR WAFATI KO TAFIYA DA MAKAMANTANSU DAGA LAMURRAN DA KAI KANKA KA SANSU A SHARI’ANCE, IDAN SAYYID ALAWI YA KASANCE MATSAYIN WANDA YA MALLAKI WURIN A HAKIKANI TO ANAN NE KAKE DA HAKKIN YIN MAGANAR GADON GIDANKU MASU KARAMCI DUKKANINMU MUN SAN CEWA SU WANENE MASU WURIN A HAKIKA SUNE DANGIN ALH DANBUS BAWI DA `YAN’UWANSA SANNAN KUMA SUNE SUKA JANYE SUKA MIKAWA OFISHIN SHAHID SADAR (ALLAH YA TSARKAKE RUHINSA) DOMIN TSAYAR DA SALLAR JUMA’A DA JAM’I. SANNAN DAGA KARSHE INA FATAN JAWABINKA ALLAH YA SAKA MUKU DA ALHERINSA

Ya ma’abocin zamani ka riskemu Allah ya gaggauta bayyanarka

 

﴿ رَبِّ أَدْخِلْنِي مُدْخَلَ صِدْقٍ وَأَخْرِجْنِي مُخْرَجَ صِدْقٍ وَاجْعَلْ لِي مِنْ لَدُنْكَ سُلْطَاناً نَصِيراً

Ya ubangiji ka shigar dani mashigar gaskiya ka fitar dani mafitar gaskiya.

 

اللهم ارزقني الشهادة في سبيلك

Ya Allah ka azurta mu da yin shahada a tafarkinka

Dukkanin godiya tabbata ga mai shiryarwa mai adalci mai girma , tsira da aminci su tabbbata ga mafi darajar halittu muhammadu da iyalansa tsarkaka musammam ma ajiyar Allah cikin kasa Allah ya gaggauta bayyanarsa mai daraja , Allah ya dawwamar da tsinuwarsa kan makaiyansu da wadanda sukai musu kwace  da masu inkarin falalarsu tun daga yanzu har zuwa tashin kiyama

Salihu almahadi ya majibancin lamarina zuwa ga al’ummata ina zautuwa cikin sha’aninka  har yaushe zan jira ka da wacce kalma zan siffantaka da wannne siirrin zan gana da kai, lamarin na da girma kaina ace ina kallon dukkanin mutane amma na gaza ganinka, shin zaka ganmu mu ganka alhalin an daga tuta adalci da shiriya, shin akwai wata hanya zuwa gareka yan `dan ahmad mu sadu da kai.

Bayan haka hakika Allah matsarkaki yana cewa:

 

﴿اللَّهُ وَلِيُّ الَّذِينَ آمَنُوا يُخْرِجُهُمْ مِنْ الظُّلُمَاتِ إِلَى النُّورِ

Allah shi ne majibancin wadanda sukai Imani yana fitar dasu daga duhu zuwa haske

 

Ya zo cikin addu’ao’I masu albarka:

 

 (اللّهم أخرجني من ظلمات الوهم، وأكرمني بنور الفهم، اللّهم إفتح علينا أبواب رحمتك، وانشر علينا خزائن علومك، برحمتك يا أرحم الراحمين).

Ya Allah ina rokonka ka fitar dani daga duhhan wahami ka karramani da hasken fahimta ya Allah ka bude mana kofofin rahamarka ka yada taskokin ilimanka kanmu.

Zuwa ga and’uwa mai girma alh adil rashidi

 

Assalamu alaikum gaisuwa ta gareka daga garin qum mai tsarki ina rokon Allah mai iko da ya bada lafiya da amnici ga masoya cikin kasarmu ta iraki musammam ma birnin da nayi kuruciyata na taso ciki (ubaidiyya) ina rokonsa da ya baiwa al’ummarmu da sojojinmu da jaruman samarinmu nasara kan `yan ta’addan da’ish wahabiywa takfiriyya amin.

Nayi matukar bakin ciki da takaicin rashin saninka kai kowaye, ni ban san alakarka da wannan maganar ba, ban sani ba kai ko dalibin hauzane  ta yadda zanyi Magana da dakai da baka amsa da yaren hauza ko kuma dai kai kana daga cikin mutane gari sai in baka amsa da irin yaren mutane gama gari? Amma dai bisa dukkanin alamu kai ba dalibin hauza bane, saboda haka amsa ta gareka zata kasance gwargwadon yadda nake tsammanin zaka fuskanceni duk da cewa ma dai abin ban takaici kai tun farko bakama tsaya ka fuskanci wasikata ga dan’uwa da yayi mini tambaya kan yin sallah cikin masallacin juma’a na alawi, hakika kai sakamakon rashin cikakkiyar fuskantar inda na dosa a waccan wasika tawa sai ka fassara maganata da abinda ni ban yarda da shi da shi ba ban aminta ba, sannan kuma wasu shubuhohi da wahami suka afku gareka, ka furta wasu kalamai da za a tambaye gameda su ranar kiyama  

 (وقفوهم أنهم مسؤولون)

Ku tsayar da su lalle su ababen tambaya ne.

Lalle yana daga cikin hakkina in tuhumeka ranar kiyama a gaban mizanin adalci gameda da abinda ka faddi kaina, kamar yadda bayanin hakan zai bayyana karara da izinin Allah madaukaki a wannan lokaci gaskiya da hakikanin al’amari zasu fito fili, idan gaskiya ta kasance tana tareda alawi to lalle kasani kodai in ciri hakkina daga hisabinka kyawawan ayyukanka sannan kuma in debi laifukana in kara maka kan naka sai mizanin laifukan ya ragu kamar yadda hakan ya zo cikin hadisai masu daraja cikin neman hakkokin mutane sashesnsu daga sashe anar kiyama, lalle Allah ya kasance mai tsanani hisabi, gabanin shiga cika maudu’I inason ka bude kirji gareni kada kayi saurin hukuncim kaina da tuhumata da abinda bas hi na ke nufi ba cikin kalamaina, kadai dai ina son sanya digo kan ba’arin wasu haruffa inyi rubutu kan duniyar da za ta zo gobe da kuma tarihi ga al’umma za su so bayanmu, idan ba don wannan dalili nawa ba babu lokacin tsayawa tuhume b gameda masallacin juma’ar alawi, bari dole a tabbatar da hadin kan sahun yan shi’a da tattaro kan gidajen `yan shi’a a wannan lokaci da makiyarnmu suke yakarmu a stakiyar gidajenmu, dole gidan alawiyyawa ya dau mataki dai ruguza makiya addini da mazahabar ahlul baiti da makiya `yan adamtaka `yan ta’addan wahabiyawa da’ishawa suka farar  da kuma wadanda ke taimaka musu da makamai da siyasa daga musu dauke da tunanin kafirtarwa daga sarakunan larabawa da da turawan mulkin mallaka   

.

 

 

Amma gameda masallacin juma’ar alawi to kasani wanzuwar hali na daga cikin abinda bai iya yiwuwa mutane nawa daga ma’abota karfi da suka bushe suka zama labara, ya kai dan’uwa dan bani dama lalle zan kasance tareda dakai ba tareda boye boye ba mu kasance tareda juna akan suna aka sanya ga bayyananne abu mu kasance daga ma’abota adalci da adala kamar yadda aka dangantaka da rashidi(shiriya) to mu kasance kan shiriya mu kasance masu neman gaskiya da hakika ba tareda ta’assubanci ba da makauniyyar biyayya bari dai ya kamata mu kasance kan basira daga lamarinmu daga duniyarmu da lahirarmu  da izinin Allah lalle ni zan kasance tareda kai cikin kowacce jumla daga jumlolin kalamanka da wasikarka da ka aiko zamu warware zare da abawa daya bayan daya cikin hasken hankali da nakali daga littafin Allah da ahlul baiti(as) da fatawowinmu maraji’anmu masu girma  Allah ya jikan wanda suka mutu daga cikinsu ya kuma kare mana wanda suka agu a raye.

Da farko dai ya dan’uwa adail rashidi ambatona da kai da (sayyid) na nuni da ladabinka saboda ina godiya kan hakan saio dai ka gabatar da fadin haka tun shekara 1437 kamar yadda ta zo a sayit sannan in aka gabatar da zuwa da bismillah gabanin fadin sayyid kamar yadda hakan yana daga cikin adddu’a dake karfafa dankon kauna da soyayya (dukkanin wani abu mai daraja da ba a fara shi da bismillah lalle yankakke ne) ma’ana yankakke ne daga albarka, lalle ina littafi dana rubuta ka sirrkan bismillah , haka ina da laccoci kan hakan da nayi a husainiyyar najaf ashraf wanda lacca ta kasance a watan ramalana mai albarka zka samu wannan lacca a sayit din alawiy net idan ka koma gareshi hakama inama ka fara gabatar da sallamar muslunci k ace ya haji adil domin yin haka addu’a ce da ke sanya kauna tsakakkanin muminai kamar yadda shima nayi rubutun littafi da taken (sallama a muslunci) Allah ya dawwamar da kai cikin aminci ya adail rashidi domin sallama na daga cikin sunayen Allah kyawawa guda dari kamar yadda yake cikin suratul hashar, ya sallam kayi sallama, sannan karo na biyu,  ya kai wand aka rabauta da aminci, cikin fadinka a cikin wasikarka da ka aiko mini kace: ( wanda suaka kwacen hakkin zahara gumakan kuraishawa yanzu ya halasta ace mun kamanta shi’a da suka jagorancin sallar juma’a da  jam’I  a masallacin alawi da  wadanda sukaiwa zahara kwace  

 

A takiace ina ma ice maka da farko dai nayi niyyar kin kula wannan wasika taka da ba amsata sai dai cewa naji cewa a zuciyata wannan wannan mai tamabaya yana tambaya ne kan hukuncin shari’a wanda wajibi ne in ba shi amsa ta fuskanin shiryar da jahili ya zuwa hukuncin shari’a  ko kuma ince maudu’I, na kasance cikin tsoro da gudun kada yayiwa Magana mummunar fahimta sai dai cewa duk da hakan na afaka cikin abinda naka tsoro da gudu kamar yanda nake tsammani daga ba’arinn wasu masu zafin kai zasu yi mini matani da raddi sai dai ceawa na kasance ina kyautata musu zato kuma haryanzu ban gushe ba ina kyautata musu zaton, sai nake cewa cikin zuciyata nasan zasu nemeni su bani hakuri kan mummuna zatonsu kaina sai dai cewa ta hanyar wasikarka bayyanar mini sabanin abinada nayi tsammani daga gareku  indai haka kake tunani kuma haka ragowar yan’uwanka suke tunani, lalle na fuskance cewa ni ne abi nema kai kuma kaine mai neman ni ne abin nema, kai kuma kaine gaskiya ni kuma karya tsarki ya tabbata ga Allah ta yaya abubuwa suke juyewa daga asalai, ma’auni ya ajirkita gaskiya ta zama karya karya ta maye gurbin gaskiy

 

Tarihi: [2017/4/9]     Ziyara: [438]

Tura tambaya