Taambayoyin karshe
- Hadisi da Qur'an » KAFIN ANNABI YA SANAR DA ALI KOFOFIN ILIMI SHIN ALI YA JAHILCE SU
- Tarihi » MUNA BUKATAR KU YI MANA KARIN BAYANI DANGANE DA KARYA KWIBIN ZAHARA
- Aqa'id » SHIN ZAMU GA ASSAYADA FATIMA (A.S) A CIKIN ALJANNA
- Hadisi da Qur'an » DA WADANNAN KA’IDOJI ZA MUYI RIKO YAYIN DA MUKE DUBA LITATTAFAN RIWAYOYI
- Hadisi da Qur'an » SHIN ISNADIN WANNAN RIWAYA YA INGANTA
- Hadisi da Qur'an » RIWAYAR DA TAKE BAYANIN GIRMAMAR DUK YARINYAR DA TAKE DA SUNA FATIMA DA HANA DUKANTA DA YI MATA FADA SHIN TA HADO SAURAN SUNANNAKIN FATIMA
- Aqa'id » INA SON MALAM YAYI MINI BAYANI WANNAN RIWAYA DA ZATA ZO A KASA
- Hanyar tsarkake zuciya » SHIN DA GASKE DALASIMAI SUN ZO NE DAGA AHLIL-BAITI A.S
- Hukunce-hukunce daban-daban » HIRZI GUDA BAKWAI WANDA AKE DANGANTA SHI GA ANNABI SULAIMAN A.S
- Hanyar tsarkake zuciya » LITATTAFAN SAIRI DA SULUKI ZUW AGA ALLAH
- Hanyar tsarkake zuciya » WACCE HANYA CE ZATA ISAR DAMU ZUWA GA HALIN ARIFAI SANNAN MENE NE KA’IDA DA TA ZAMA DOLE ABI
- Hadisi da Qur'an » INA NE WURAREN DA AKA YI TARAYYA DA INDA AKE DA SABANI TSAKANKANIN MAFHUMIN SUNNA DA SIRA NABAWIYA
- Hukunce-hukunce » NI BAZAWARACE JAHILA WANI YA AURE NI AUREN DA’IMI
- Hukunce-hukunce » MENE NE HUKUNCIN AURE DA AKA TILASTA YARINYA AKANSA TAREDA RASHIN AMINCEWARTA
- Hukunce-hukunce » SHIN YA HALASTA A AURI KARAMAR YARINYA
Wasu daga cikin tambayoyi
- Hukunce-hukunce daban-daban » Mai nene maganin mafarke-mafarke na ban tsoro da mutum yake gani bayan ya kwanta bacci?
- Hukunce-hukunce » Dangane da hadisin: bawana ba zai gushe ba yana samun
- Hanyar tsarkake zuciya » Menene cikakken yakini (yakinit tam)
- Hanyar tsarkake zuciya » Tsarin yanayin zamantakewa yana bada gudummawa mai yawan gaske cikin karkatar da samari daga hanyar shiriya
- Hanyar tsarkake zuciya » ADDU’A DOMIN NEMAN SAMUN ZURIYA
- Hanyar tsarkake zuciya » ME AKE NUFI DA ARWAHUL SAZIJA
- Hanyar tsarkake zuciya » Azkaru domin haskakar zuciya
- Hukunce-hukunce daban-daban » Tawata hany ne yakamata mutum yabi domin sanin kansa da kansa domin yazo a hadisi cewa sanin kai yana daga cikin hanyyin sanin Allah
- Hadisi da Qur'an » YAYA MUTUM ZAI IYA YIN SALLAH RAKA’A DUBU A RANA DAYA
- Hukunce-hukunce » Wacce rana ce za ta kasance ranar farko ga watan Ramadan mai albarka mai zuwa na wannan shekara ta 2018?
- Hanyar tsarkake zuciya » Shin tsarkake niyya tana da wahala ga gamagarin mutane
- Tarihi » Akwai wani da yake da’awar cewa shi yana daga zuriyar imam musa bn jafar alkazim (as) sai dai cewa shi ba kabilar larabawa ba ne me nene ra’ayinku kan wannan nasabtawa ta shi
- Hukunce-hukunce daban-daban » Kariya daga al-jannu
- Hukunce-hukunce daban-daban » Mene ne aljani wanne irin tasiri yake da shi kan mutum
- Hanyar tsarkake zuciya » Malam inaso ka yimini nasiha dangane da abubuwan da zasu taimakeni Akan tsarkake zuciya
Tambayoyin da akafi karantawa
- Hukunce-hukunce » Hukuncin istimna’i (yin wasa da al’aura) lokacin larura ga mata
- Hukunce-hukunce daban-daban » Shin akwai wasu aiyuka da wuridi da mutum zaiyi domin samun aiki ko
- Hukunce-hukunce » Shin ya halasta mace ta hana mijinta ya sadu da ita a matsayin sa na wanda baya ruko da addini?
- Hadisi da Qur'an » ?menene fasarar suratul kausar
- Hukunce-hukunce » Wadannan abubuwa ne ke zama alamun balaga ga `ya mace da namiji?
- Hukunce-hukunce daban-daban » na fake da Allah da yawan istigfari da addu’o’i na kuma yi sallar neman arziki sai dai cewa abin bakin cikin tare da haka ban iya cimma muradina ba
- Hukunce-hukunce » Wasiwasi kan alwala da wanka da kuma sallah
- Hukunce-hukunce daban-daban » gameda hakkokin shari'a da ya ratayu kan miji da mata da Allah ai mana karin bayani Menene hukunchi namijin da ba ya iya biyawa matarsa hakkokinta?
- Hukunce-hukunce daban-daban » Hassada da hanyoyin maganceta
- Hukunce-hukunce daban-daban » : ni da matata munyi jima'I muna Dauke da azumi saboda haka menene hukuncin mu?.
- Hukunce-hukunce » wata hanya akebi domin magance waswasi na SHedan?
- Hukunce-hukunce daban-daban » Tambaya atakaice: ni da matata munyi jima'I muna dauke da azumi saboda haka menene hukuncin mu?.
- Hanyar tsarkake zuciya » Gwajajjiyar addu’a da aka gwada domin samun daukar ciki da samun zuriya.
- Hukunce-hukunce daban-daban » Kariya daga al-jannu
- Hukunce-hukunce daban-daban » .Akaramukallah inada matsala wacce nake fama da ita a rayuwanta ta neman ilimi wanna matsala kowa itace raunin kwakwalwa da yawan mantuwa
Da sunan Allah mai rahama mai jin kai
Ya zo cikin ziyaratul jami’a fadin( lalle salatinmu mai jinkai.
gareku nutsuwa ne garemu kuma kaffara ne ga zunubanmu) wannan albarkoki da daruruwan wasu albarkokin cikin yin salati ga Muhammad kamar yadda mai tambaya ya ambata suna daga cikin jumlar abubuwa da nayi bayani cikin littafin(asarul salawat fi rihab riwayat) kana iya neman littafin domin an buga shi an yada.
A wannnan lokaci bayan karbuwar ziyara lalle Allah cikin ladanta zai amsa maka addu’arka abinda kake rokonsa da shi shine salatinka ga Muhammad da iyalansa wanda shi ne ya kawo albarka da haske da gafarta zunubai da daukakar daraja da aljanna madaukakiya da saduwa da Allah matsarkaki a mastugunin gaskiya tareda makusanta da rabautattu da dai makamantansu.
Allah shine masanin hakikanin lamurra.
Daga cikin tambayoyin wanna sashin (Hanyar tsarkake zuciya)
- Assalamu alaikum ya sayyyid. ni ina bukatuwa da abinda zai hanani saurin fusata wannan matsala na damu na a rayuwance.
- ADDU’A DOMIN NEMAN SAMUN ZURIYA
- Wacce hanya ce zata kai mutum zuwa ga kamala
- Wane zikiri ne mutum zai lazimta don ya samu tsaftatar ruhi?
- Taimako kan mantuwa da rashin iya haddace abubuwa
- wacce hanya mutum zai cikin kauracewa aikata zunubi
- Shin ya wajaba ga wanda yake sulukin irfani ya daina cin nama kwata-kwata
- Lokuta da daman gaske na shiga jarrabawar koyon tukin mota ina faduwa jarrabawar ni ban san mene ne yake jawo mini hakan ba, ina neman samun nasara da dacewa
- Wanne littafi mafi inganci daga cikin litattafan addu’a
- Tambaya atakaice: yaya nau’ukan shiga jiki da hadewa a mahangar irfani, da kalam da hikimar muslunci suke?