Taambayoyin karshe
- Hukunce-hukunce » Shin ana kirga wanda ya dora saman yatsun hannunsa kan gwiwowinsa matsayin wanda yayi ruku’u
- Hanyar tsarkake zuciya » Barin karatun Hauza
- Hanyar tsarkake zuciya » Barin karatun Hauza
- Hanyar tsarkake zuciya » Da wane adadi daga zikiri ake dacewa da tasirin sunan Allah
- Aqa'id » Shin wannan riwaya ta inganta
- Aqa'id » Tambaya dangane da ayar muwadda
- Aqa'id » Shin zamu iya tattaro dukkanin addini su zama addini daya
- Hanyar tsarkake zuciya » Shin zan samu wani wuridi ko addu’a da zai taimaka nayi aure da wuri
- Hukunce-hukunce » Yana halasta mutum ya tafi jihadi ba tare da izinin Mahaifansa ba
- Hukunce-hukunce » Yana halasta mutum ya tafi jihadi ba tare da izinin Mahaifansa ba
- Hukunce-hukunce » Shin ya halasta in auri mata da yawa cikin data daya
- Hukunce-hukunce » Shin Allah zai yafe mini zunubaina da zaluncin da nayi kan wasu
- Hanyar tsarkake zuciya » Lallai na kasance mai sabawa iyayena
- Hukunce-hukunce daban-daban » Ina son shiga Hauza Ilimiyya bana son shiga Jami’a
- Hanyar tsarkake zuciya » Ta yaya dukkanin aikina da motsina zai kasance domin neman yardar Allah
Wasu daga cikin tambayoyi
- Aqa'id » MENENE MA’ANAR DUK WANDA YA FAHIMCI BARCINSA YA FAHIMCI LAHIRARSA
- Hukunce-hukunce daban-daban » Shin kwai wata hanya da take taimakawa cikin ganin mamaci a mafarki
- Aqa'id » Neman Karin Aure
- Hukunce-hukunce » Shin ya halasta Limami ya maimaita sallar idi zuwa kwanaki biyu ko kuma zai wadatu da idin da ya dace da fatawar Marja’insa da yake koma gareshi
- Hukunce-hukunce » Shin yana halasta a yi sallah a wurin da aka saye shi da kuɗaɗen kwace shin za ai la’akari da wajen a matsayin wurin kwace.
- Aqa'id » SHIN ANNABI MUHAMMAD (S.A.W) IMAMI NE
- Hanyar tsarkake zuciya » Ina da `da mai tsananin fusata
- Aqa'id » A wacce fuska ce Imam (as) yayi kamanceceniya da Annabi Musa (as) kamar riwaya ta ambata
- Hanyar tsarkake zuciya » Shin motsa jiki yana bada tasiri kan hanya tarbiyar Ruhi
- Hadisi da Qur'an » Shin shi’ar Fatima za su ga haskenta a ranar kiyama ko suma suna daga cikin wadanda za su kau da idonawansu lokacin ketara siradinta.
- Hanyar tsarkake zuciya » Tambaya atakaice: yaya nau’ukan shiga jiki da hadewa a mahangar irfani, da kalam da hikimar muslunci suke?
- Hanyar tsarkake zuciya » MENE NE RAKA’A YUNUSIYA
- Hukunce-hukunce » Jinin da akai afuwa kansa
- Hukunce-hukunce » menene hukuncin wanda ya kauracewa matarsa
- Hanyar tsarkake zuciya » Abin da ke haifar da kasala wurin ibada
Tambayoyin da akafi karantawa
- Hukunce-hukunce » Hukuncin istimna’i (yin wasa da al’aura) lokacin larura ga mata
- Hukunce-hukunce » Wadannan abubuwa ne ke zama alamun balaga ga `ya mace da namiji?
- Hukunce-hukunce daban-daban » Shin akwai wasu aiyuka da wuridi da mutum zaiyi domin samun aiki ko
- Hadisi da Qur'an » ?menene fasarar suratul kausar
- Hukunce-hukunce » Shin ya halasta mace ta hana mijinta ya sadu da ita a matsayin sa na wanda baya ruko da addini?
- Hukunce-hukunce daban-daban » na fake da Allah da yawan istigfari da addu’o’i na kuma yi sallar neman arziki sai dai cewa abin bakin cikin tare da haka ban iya cimma muradina ba
- Hukunce-hukunce » Wasiwasi kan alwala da wanka da kuma sallah
- Hukunce-hukunce daban-daban » gameda hakkokin shari'a da ya ratayu kan miji da mata da Allah ai mana karin bayani Menene hukunchi namijin da ba ya iya biyawa matarsa hakkokinta?
- Hanyar tsarkake zuciya » Gwajajjiyar addu’a da aka gwada domin samun daukar ciki da samun zuriya.
- Hukunce-hukunce daban-daban » : ni da matata munyi jima'I muna Dauke da azumi saboda haka menene hukuncin mu?.
- Hukunce-hukunce daban-daban » Hassada da hanyoyin maganceta
- Hukunce-hukunce daban-daban » Tambaya atakaice: ni da matata munyi jima'I muna dauke da azumi saboda haka menene hukuncin mu?.
- Hukunce-hukunce » Adduar nemar aure da farincikiah
- Hukunce-hukunce » MAI BARIN SALLAH
- Hukunce-hukunce » wata hanya akebi domin magance waswasi na SHedan?
Azuminku ya baci idan baku san cewa yin jima'I yana bata azumi ba ma'ana kun kasance jahilan da basu san cewa su jahilai bane to zai kasance kadai zaku rama azuminku da ku bata shi da jima'I bayan watan ramalana, amma idan kun san cewa yin jima'i na bata azumi sannan kuka aikata jima'in to bayan kun rama azumin sai kun bada kaffara
Wajibi mu tunatar da cewa abubuwan da suke bata azumi sune: cin abinci da shan abin sha 2 jima'I 3 istimna'i(fitar da maniyyi ta hanyar wasa da aazakri ko makamancinsa) 4 jin gina karya ga Allah ko ga annabio(s.a.w) ko ga magajinsa(as) 5 shigar da kura mai kauri zuwa ga makogaro 6 nitsar da baki dayan kai cikin ruwa 7 zama ckin janaba da haila da nifasi har zuwa lokacin kiran sallar asubahi 8 yin allura da wani abu mai ruwa ruwa 9 yin amai
DA SUNANSA MADAUKAKI
Tambaya atakaice: ni da matata munyi jima'I muna dauke da azumi saboda haka menene hukuncin mu?.
Lambar tambaya: 6085.
AMSA:
Mabudin kalmomi:jimai, azumin Ramadan, kaffara.
Jigo: yin jima'i cikin a halin azumi.
Azuminku ya baci idan baku san cewa yin jima'I yana bata azumi ba ma'ana kun kasance jahilan da basu san cewa su jahilai bane to zai kasance kadai zaku rama azuminku da ku bata shi da jima'I bayan watan ramalana, amma idan kun san[1] cewa yin jima'i na bata azumi sannan kuka aikata jima'in to bayan kun rama azumin sai kun bada kaffara[2]
Wajibi mu tunatar da cewa abubuwan da suke bata azumi sune: cin abinci da shan abin sha 2 jima'I 3 istimna'i(fitar da maniyyi ta hanyar wasa da aazakri ko makamancinsa) 4 jin gina karya ga Allah ko ga annabio(s.a.w) ko ga magajinsa(as) 5 shigar da kura mai kauri zuwa ga makogaro 6 nitsar da baki dayan kai cikin ruwa 7 zama ckin janaba da haila da nifasi har zuwa lokacin kiran sallar asubahi 8 yin allura da wani abu mai ruwa ruwa 9 yin amai[3]
[1] Idan ya kasance ta hanyar rashin sanin hukuncin mas'ala suka aikata aikin to azumin ya lalace, amma idan ya kasance zasu iya neman sanin hukunci mas'alar to a wannan lokaci za a kidaya su cikin jahilai mukassirai, saboda haka bisa ihtiyadi wujubi kaffara ta wajaba kansu, amma idan ya zamanto basu iya neman sanin hukuncin mas'alar ko kuma tun asali ma basu lura ba kop kuma basu samu yakini ba kan cewa abu kaza na karya azumi, to a wannan lokaci zasu zamanto jahilai kasirai kaffara bata wajaba kansu ba, littafin tauzihul masa'il amai hashiya na na komaini juz 1 sh 927 ms 1659, domin neman Karin bayani ana komawa ga site 3319 mas'ala mai lamba 2668
[2] Tauzihul masa'il mai hashiya na komaini juz 1 sh 935 ms 1678, idan mai azumi cikin watan ramalana ya kusanci matarsa yayi jima'I da ita alhalin yana dauke da azumi to idan ya kasance ya tilasta ta ne kan hakan to wajibi ne kansa ya bada kaffararsa da kaffarar azumin matarsa da ya karya , amma idan ya kasance ckin yardar juna suka kusanci juna to kowanne dayansu zai bada kaffara.
[3] Tauzihul masa'il mai hashiya ta komaini juz 1 sh 891 ms 1572
Daga cikin tambayoyin wanna sashin (Hukunce-hukunce daban-daban)
- Riwayoyi masu tarin yawa son zo dangane sabawa mata da hana yin shawara da su, yaya zamu fahimci wadannan riwayoyi ko kuma a wannan muhallin ake Magana kansu kaka zamu fassara su
- Tayaya zansa zuciyata tazamo tare da Allah kadai ba tare da kowa ba yayin da nafara
- zaman Ashura a gun 'yan shi'a
- shin yahalasta anemi biyan bukata daga Imam Mahadi ta hanyar rubuta wasika a jefa a cikin teku
- Wadannan abubuwa ene suke kore kasala da yawan barci? Wadanne abubuwa zasu taimaka mutum wurin watsi da kasala da yawan barci, musammam ibada da aiki da karanta litattafan Ahlil-baiti (as) Da sunan Allah mai rahama mai jin kai Akwai abubuwa masu tarin yaw
- Shin akwai wasu aiyuka da wuridi da mutum zaiyi domin samun aiki ko
- ta ya za'ayi mutum ya hardace al'-qur'ani
- Ina cikin kuntata
- Mainene mafificin aiki a watan Ramalana mai garma? Amsa
- Hassada da hanyoyin maganceta