mauro,i daban-daban Taambayoyin karshe Wasu daga cikin tambayoyi Tambayoyin da akafi karantawa

menene hukuncin matar datayi auren mut'a kuma tana da miji ?

amsa
Aurar matar da take da miji bai halasta ta kowacce irin fuska ko da kuwa mijin nata ya bata izinin yin hakan bai halasta, kai asali ma cikin sharuddan aure gabanin kulla shi dole ne matar da za a aura ta kasance ba ta da miji ta kuma kasance ba ta cikin iddar saki.
Saboda haka idan mutum ya kasance ya gano cewa ita matar tanada aure sannan tareda hakan ya aure ta to wajibi ya rabu da ita a raba auren sannan daga bayan hakan ma ba zai iya aurenta ba har abada
Ayatullahi mahadi hadawi (Allah ya dawwamar da albarkarsa) ya bada kan wannan tambaya kamar yadda zai zo a kasa:
Alaka da matar da take da miji bai halasta yana haramta sannan yin hakan na janyo haramcin aurenta da shi na har abada ma'ana idan yayi gangancin aurar macen da take da miji to zata haramta gareshi har abada ko da kuwa daga baya mijin nata ya sake ta.

menene hukuncin matar datayi auren mut'a kuma tana da miji ?

Tambaya mai lamba 50903: shin menene hukuncin matar da ta yi auren mutu'a alhalin ta san tana da miji?

AMSA:

Aurar matar da take da miji bai halasta ta kowacce irin fuska ko da kuwa mijin nata ya bata izinin yin hakan bai halasta, kai asali ma cikin sharuddan aure gabanin kulla shi dole ne matar da za a aura ta kasance ba ta da miji ta kuma kasance ba ta cikin iddar saki.

Saboda haka idan mutum ya kasance ya gano cewa ita matar tanada aure sannan tareda hakan ya aure ta to wajibi ya rabu da ita a raba auren sannan daga bayan hakan ma ba zai iya aurenta ba har abada[1]

Ayatullahi mahadi hadawi (Allah ya dawwamar da albarkarsa) ya bada kan wannan tambaya kamar yadda zai zo a kasa:

Alaka da matar da take da miji bai halasta yana haramta sannan yin hakan na janyo haramcin aurenta da shi na har abada ma'ana idan yayi gangancin aurar macen da take da miji to zata haramta gareshi har abada ko da kuwa daga baya mijin nata ya sake ta.[2] [1] Tauzihul masa'il mai hashiya wallafar imam komaini juz 2 sh 469-472

[2] An ciro shi daga amsa mai lamba 6083

Tarihi: [2017/5/29]     Ziyara: [810]

Tura tambaya