mauro,i daban-daban Taambayoyin karshe Wasu daga cikin tambayoyi Tambayoyin da akafi karantawa

Ta yaya zan mayar da imanina na cikin hankali ya koma imanin cikin zuciya

Ta yaya zan mayar da imanina na cikin hankali ya koma imanin cikin zuciya
Ta wacce hanya zan komar da imanin da ke hankali zuwa na zuciya
Da sunan Allah mai rahama mai jin kai

Ta yaya zan mayar da imanina na cikin hankali ya  koma imanin cikin zuciya

Ta wacce hanya zan komar da imanin da ke hankali zuwa na zuciya

Da sunan Allah mai rahama mai jin kai

Lallai shi hankali shi ne fitila makamashinta karatu da koyo ita kuma zuciya haske ce da zikiri da tsoran Allah. Na farko yana daga yankewa da hankalin nazari na biyu kuma yana daga azama da hankalin ilimi shi ne abinda aka samu aljanna da shi aka bautawa Allah da shi.

Allah ne abin neman taimako.

Tarihi: [2017/10/31]     Ziyara: [364]

Tura tambaya