mauro,i daban-daban Taambayoyin karshe Wasu daga cikin tambayoyi Tambayoyin da akafi karantawa

Tambayoyin da akafi karantawa

Fasalina bai da kyawu saboda haka ne ma babu wanda ke zuwa neman aure na wannan tunani ya na sanya ni tsanar kaina lokuta da daman gaske, saboda haka ina neman nasiha daga gareka don daina wannan tunani.

Fasalina bai da kyawu saboda ne ma babu wanda ke zuwa neman aure na wannan tunani ya na sanya ni tsanar kaina lokuta da daman gaske, saboda haka ina neman nasiha daga gareka don daina wannan tunani.
Salamu Alaikum
Ni budurwa ce matashiya wacce wasu lokutan na kanyi tunanin cewa fasalina bai da kyawu saboda haka ne ma babu wanda ya zo neman aure na wannan lamari yana sanya ni yawan tsanar kaina. Na kan ji kaina cewa ni kaskantacciya kasan wani na ina zargin ubangijina kan hakan a kowanne lokaci, ina bukatar nasiha daga hallararku don daina wannan tunani.
Tambaya ta biyu shi ne ina da abokanai ina `daukarsu ina kaddara su matsayin `yan’uwa na ina zumunici tare da su a wasu lokuta ta hanyar yanar gizo (internet) muna tattauna da abubuwan gama gari da suka nesanta daga haramun, shin hakan ya halasta?

Fasalina bai da kyawu saboda haka ne ma babu wanda ke zuwa neman aure na wannan tunani ya na sanya ni tsanar kaina lokuta da daman gaske, saboda haka nake neman nasiharku don daina wannan tunani

Salamu Alaikum

Ni budurwa ce matashiya wacce wasu lokutan na kanyi tunanin cewa fasalina bai da kyawu saboda haka ne ma babu wanda ya zo neman aure na wannan lamari yana sanya ni yawan tsanar kaina. Na kan ji kaina cewa ni kaskantacciya kasan wani na ina zargin ubangijina kan hakan a kowanne lokaci, ina bukatar nasiha daga hallararku don daina wannan tunani.

Tambaya ta biyu shi ne ina da abokanai ina `daukarsu ina kaddara su matsayin `yan’uwa na ina zumunici tare da su a wasu lokuta ta hanyar yanar gizo (internet) muna tattauna da abubuwan gama gari da suka nesanta daga haramun, shin hakan ya halasta?

da sunan Allah mai rahama mai jin kai

بسم الله الرحمن الرحیم

Dukkanin abinda ke gangarowa daga Allah kyakykyawa ne, kyawuntar ruhi ya yi wahayi daga kyawuntar jiki tabbas kyawun gangar jiki yayi wahayi zuwa ga turbaya da kabari, sai dai cewa, shi kyawun ruhi zuwa sama yake zuwa har abada ki ji tsoran Allah tabbas Allah yana budewa masu tsoransa kofofi, duk wanda ya ji tsoran Allah Allah zai sanya masa mafita zai azurta shi ta inda bai tsamman.

Allah ne abin neman taimako.

Sannan tambaya ta biyu: lallai hakan yana daga takun shaidani da raye-rayensa. Lallai iblis makiyinki ne kiyi taka tsantsan daga gareshi matukar taka tsantsan. kiyi wasti da wannan tunani da kike kai cikin gaggawa.

Allah ne abin neman taimako.

Fasalina bai da kyawu saboda ne ma babu wanda ke zuwa neman aure na wannan tunani ya na sanya ni tsanar kaina lokuta da daman gaske, saboda

Tarihi: [2017/10/31]     Ziyara: [357]

Tura tambaya