mauro,i daban-daban Taambayoyin karshe Wasu daga cikin tambayoyi Tambayoyin da akafi karantawa

Zikirin ya hayyu ya `kayyum adadi nawa ne ake wuridinsa shin kun bamu izinin yi daga hallararku


Assalamu alaikum sayyid zikirin ya hayyu ya `kayyum guda naa wane ake wuridinsa shin zamu samu izinin yinsa daga gareku, wassalam.

 

 

Zikirin ya hayyu ya `kayyum adadi nawa ne ake wuridinsa shin kun bamu izinin

بسم الله الرحمن الرحیم

Da sunan Allah mai rahama mai jin kai Assalamu alaikum sayyid zikirin ya hayyu ya `kayyum guda nawane ake wuridinsa shin zamu samu izinin yinsa daga gareku, wassalam.

Da sunan  Allah mai rahama mai jin kai

 

Dukkanin abinda na kawo cikin littafin

 (tuhuful hadaya) nab aka izini cikinsakana iya komawa

adireshin (facebook) Allah ne abin neman taimako.


 

Tarihi: [2017/10/31]     Ziyara: [663]

Tura tambaya