Taambayoyin karshe
- Hanyar tsarkake zuciya » Da wane adadi daga zikiri ake dacewa da tasirin sunan Allah
- Aqa'id » Shin wannan riwaya ta inganta
- Aqa'id » Tambaya dangane da ayar muwadda
- Aqa'id » Shin zamu iya tattaro dukkanin addini su zama addini daya
- Hanyar tsarkake zuciya » Shin zan samu wani wuridi ko addu’a da zai taimaka nayi aure da wuri
- Hukunce-hukunce » Yana halasta mutum ya tafi jihadi ba tare da izinin Mahaifansa ba
- Hukunce-hukunce » Yana halasta mutum ya tafi jihadi ba tare da izinin Mahaifansa ba
- Hukunce-hukunce » Shin ya halasta in auri mata da yawa cikin data daya
- Hukunce-hukunce » Shin Allah zai yafe mini zunubaina da zaluncin da nayi kan wasu
- Hanyar tsarkake zuciya » Lallai na kasance mai sabawa iyayena
- Hukunce-hukunce daban-daban » Ina son shiga Hauza Ilimiyya bana son shiga Jami’a
- Hanyar tsarkake zuciya » Ta yaya dukkanin aikina da motsina zai kasance domin neman yardar Allah
- Hukunce-hukunce » Ta kaka zan iya kame kaina daga barin kallon mata
- Hanyar tsarkake zuciya » Ta wacce hanya zan iya mu’amala da miyagun mutane
- Aqa'id » Shin isma da debe tsammani suna haduwa a wurin Annabawa
Wasu daga cikin tambayoyi
- Hukunce-hukunce » Shin kashe tsaka yakan wajabta wanka?
- Hukunce-hukunce » malam menene hukuncin wanda ke aikata zina ta ido
- Hadisi da Qur'an » MUKAMI NA FARKO: CIKIN ZARGIN FUSHI DAGA LITTAFIN ALLAH DA SUNNA
- Hukunce-hukunce » Mene ne ya sanya fikihu da usul da rijal da hadisi sune kadai ake iya tsamo hukunci daga gare su koma bayan ragowar iliman addini kamar misalin ilimin akida da Akhlak da tafsiri?
- Hanyar tsarkake zuciya » LITATTAFAN SAIRI DA SULUKI ZUW AGA ALLAH
- Hanyar tsarkake zuciya » ina neman wani aiki daga hannun ma'aikatar harkokin cikin gida
- Hukunce-hukunce daban-daban » : gameda hakkokin shari'a da ya ratayu kan miji da mata ai mana Karin
- Hanyar tsarkake zuciya » Shin akwai wani aiki da zai sa na manta da zunubin da na aikata ?
- Hanyar tsarkake zuciya » ina kaunar Allah ina kuma kaunar yardar sa da yardar Muhammad da iyalan sa
- Hukunce-hukunce daban-daban » Yaya zanyi na bambanci buri na gaskiya da?na karya
- Hanyar tsarkake zuciya » Matsalolin samari
- Aqa'id » RIWAYA DAGA HISHAM IBN HAKAM CIKIN LITTAFIN AL’IHTIJAJ
- Aqa'id » Me nene hadafin halittar dan Adam?
- Hukunce-hukunce » Hukuncin istimna’i?
- Hukunce-hukunce » Shin rashin yardar mahaifiya kan aure na iya zama sabawa iyaye
Tambayoyin da akafi karantawa
- Hukunce-hukunce » Hukuncin istimna’i (yin wasa da al’aura) lokacin larura ga mata
- Hukunce-hukunce » Wadannan abubuwa ne ke zama alamun balaga ga `ya mace da namiji?
- Hukunce-hukunce daban-daban » Shin akwai wasu aiyuka da wuridi da mutum zaiyi domin samun aiki ko
- Hadisi da Qur'an » ?menene fasarar suratul kausar
- Hukunce-hukunce » Shin ya halasta mace ta hana mijinta ya sadu da ita a matsayin sa na wanda baya ruko da addini?
- Hukunce-hukunce daban-daban » na fake da Allah da yawan istigfari da addu’o’i na kuma yi sallar neman arziki sai dai cewa abin bakin cikin tare da haka ban iya cimma muradina ba
- Hukunce-hukunce » Wasiwasi kan alwala da wanka da kuma sallah
- Hukunce-hukunce daban-daban » gameda hakkokin shari'a da ya ratayu kan miji da mata da Allah ai mana karin bayani Menene hukunchi namijin da ba ya iya biyawa matarsa hakkokinta?
- Hanyar tsarkake zuciya » Gwajajjiyar addu’a da aka gwada domin samun daukar ciki da samun zuriya.
- Hukunce-hukunce daban-daban » : ni da matata munyi jima'I muna Dauke da azumi saboda haka menene hukuncin mu?.
- Hukunce-hukunce daban-daban » Hassada da hanyoyin maganceta
- Hukunce-hukunce daban-daban » Tambaya atakaice: ni da matata munyi jima'I muna dauke da azumi saboda haka menene hukuncin mu?.
- Hukunce-hukunce » Adduar nemar aure da farincikiah
- Hukunce-hukunce » MAI BARIN SALLAH
- Hukunce-hukunce » wata hanya akebi domin magance waswasi na SHedan?
tsananin bukata shin aikata hakan da
nayi ya zama sabo
?
بسم الله الرحمن الرحيم
Da sunan Allah mai rahama mai jin kai
Istimna’i (wasa da al’aura) ya haramtu mudlakan kuma yinsa sa`bo da yake jawo azaba da ukuba ranar alkiyama matukar dai mai aikatawar bata tuba ba ta yi watsi da zunubi, kiyi kokari cikin yiwa mijiki bayani halin da kike samun kanki ciki tabbas wasa da juna mustahabbi ne gabanin yin jima’i: da farko a fara da musayen kalaman da suke motsa sha’awa tsakanin juna da kuma amfani harshe sai kuma wasa da juna, kowanne mai aure akwai tsarin da yake da shi cikin hakan a kebance sannan bayan haka sai a tsallaka zuwa ga rungume juna sai kuma kusantar juna (jima’i) hakika na kawo wasu adadin bayanai daga cikinsu cikin littafi na mai suna (zahrul rabi’u) cikin karshensa akwai abubuwa da zasu amfanar cikin wannan babi.
Sannan ita wannan garizar ba ta daga tsarin halittar Allah da ya halicci mutane a kai wacce ta ke son kamala tsantsa da kyawu tsantsa bari ita dai gariza ce ta jinsin dabbanci wacce daga cikin hikimar ta shi ne wanzuwar nau’in mutum ko kuma dabba, kamar yadda daga cikin hikamar ta cigaban dangantakar ma’aurata cikin alakarsu ta auratayya da dangi lallai shi jima’i wani jigo ne babba muhimmi ciki wanzuwar `kauna da soyayya tsakankanin ma’aurata sannan kuma shi ya kasance mafi da`da`dar da`di kamar yadda ya zo cikin hadisi daga ahlil-baiti amincin Allah ya tabbata gare su da kuma yawan saduwa da mata yana daga sunnonin annabawa (as) yayinda muke dandakakken bincike kan saki aure zamu gano tushensa ya samo asali ne daga rashin jin da`din juna ga ma’aurata lokacin kunsantar junansu ta aure.
Sannan dama shi lamarin yadda yake dukkanin wani mumini da mumina ana jarraba su cikin rayuwarsu da wata jarrabawa daga Allah don jarraba su domin ki sani shin ke kina daga ahalin masu tsoran Allah da wutar jahannama ko kuma son zuciyarki da tsiyarki ke galaba kanki kike aikata haram.
Saboda haka ki ji tsoran Allah hakikanin tsoransa kada ki kara kusantar kwatankwacin wannan aiki da mummunan zunubi ki sallamawa hukuncin Allah da kaddararsa, lallai haka Allah ya kaddara miki miji wanda bai fahimtar hakikanin mace da bukatunta da sha’awarta lallai ita mace tana da sha’awa goma shi kuma namiji an bashi guda daya daga ciki, idan ya zamanto bai kosarta da ita lokacin jima’i lallai ita za ta kasance kasansa tana burin kasancewa tare da mafi munin mutane domin ita sha’awa wani abu ne daban kyawu da dukiya wani abu daban.
Muna rokon Allah ya baiwa maza fuskanta da ilimi domin su san hakikanin mace daga dukkanin bangarorinta da sha’aninta, kamar yadda muke rokonsa da ya ba da fahimta da ilimi ga mata da kuma kamewa da hakuri da jin kunya domin su samu damar sanin namiji da hakikaninsa, ina rokon Allah ya gyara lamarinki cikin gaggawa ba tareda jinkiri ba, ya zama wajibi ka rungumi tsoran Allah ki rike tsoran Allah da tsantseni da taka tsantsan, da tsoran azabar Allah da haduwa da shi. Amma dukkani wanda ya ji tsaoran tsayuwa da ubangijinsa ya hana zuciyarsa abin da take so daga sha’awa da istimna’i lallai aljanna ita ce makomarsa matsuguninsa da izinin Allah madaukaki.
Allah ne abin neman taimako dukkanin godiya ta tabbata ga Allah karshen kiranmu godiya ta tabbata ga Allah mai rainon talika
Daga cikin tambayoyin wanna sashin (Hukunce-hukunce)
- Yana halasta mutum ya tafi jihadi ba tare da izinin Mahaifansa ba
- Shin ya halasta ga mutum ya cigaba da taklidi da Sayyid Ku'I
- karanta fatiha da tasbiha a raka ta 3 da ta hudu
- hukuncin bin wanda ba malami bah sallah
- Ta yaya zan iya samun damar cigaba da yin sallah saboda ni duk sanda na fara sallah sai in daina
- hukuncin auran muta'a da mazinaciya
- Ta yaya zan zabi mafi sani daga maraji’ai
- Shin komawa zuwa ga shaik wahidul Kurasani cikin mas’alolin ihtiyaɗi wujubi na sauke nauyin taklifi?
- Shin ya halasta mutum ya Auri matar da ya taba zina da ita lokacin tana da aure
- Zira kwai ta hanyar tiyo