Taambayoyin karshe
- Hukunce-hukunce » Shin ana kirga wanda ya dora saman yatsun hannunsa kan gwiwowinsa matsayin wanda yayi ruku’u
- Hanyar tsarkake zuciya » Barin karatun Hauza
- Hanyar tsarkake zuciya » Barin karatun Hauza
- Hanyar tsarkake zuciya » Da wane adadi daga zikiri ake dacewa da tasirin sunan Allah
- Aqa'id » Shin wannan riwaya ta inganta
- Aqa'id » Tambaya dangane da ayar muwadda
- Aqa'id » Shin zamu iya tattaro dukkanin addini su zama addini daya
- Hanyar tsarkake zuciya » Shin zan samu wani wuridi ko addu’a da zai taimaka nayi aure da wuri
- Hukunce-hukunce » Yana halasta mutum ya tafi jihadi ba tare da izinin Mahaifansa ba
- Hukunce-hukunce » Yana halasta mutum ya tafi jihadi ba tare da izinin Mahaifansa ba
- Hukunce-hukunce » Shin ya halasta in auri mata da yawa cikin data daya
- Hukunce-hukunce » Shin Allah zai yafe mini zunubaina da zaluncin da nayi kan wasu
- Hanyar tsarkake zuciya » Lallai na kasance mai sabawa iyayena
- Hukunce-hukunce daban-daban » Ina son shiga Hauza Ilimiyya bana son shiga Jami’a
- Hanyar tsarkake zuciya » Ta yaya dukkanin aikina da motsina zai kasance domin neman yardar Allah
Wasu daga cikin tambayoyi
- Hukunce-hukunce daban-daban » Wadanne ayoyi wamda idan manzon Allah (s.a.w) ya ji ana karanta su sai ya fashe da kuka
- Hanyar tsarkake zuciya » Shin zan samu wani wuridi ko addu’a da zai taimaka nayi aure da wuri
- Aqa'id » Shin Imami shine magajin siffofin haske daga Annabawa
- Hukunce-hukunce daban-daban » yar’uwata tana fama da wani aljani da yake son ta yaya zata iya kubuta daga gareshi
- Aqa'id » Mene ne ma'anar ya Zakiyu ya tsarkakakke daga dukkanin aibu da tsarkakarsa
- Hukunce-hukunce » Shin ya halasta sanya sunan Mala’iku
- Hukunce-hukunce » shin akwai banbanci cikin wuri da yake da gine da inda babu gine gine kan juyawa alkibla baya ko gaba?
- Hanyar tsarkake zuciya » Zuciya ta tana cikin bukatar magani daga magungunan da kake wasicci da domin ta samu galaba kan waswasi da raye-rayen shaidani (l’a)
- Hukunce-hukunce » Neman fatawa kan kakaba takunkumin tattalin arziki
- Hanyar tsarkake zuciya » Shin zan iya cisge jijiyar munanan dabi’un da suke damfare dani
- Hukunce-hukunce » karanta fatiha da tasbiha a raka ta 3 da ta hudu
- Hanyar tsarkake zuciya » WANNE AYYUKA ZANYI DA ZASU KUBUTAR DA NI DAGA SIHIRI
- Hukunce-hukunce daban-daban » Shin da gaske ne cewa Ayoyi da surorin kur’ani mai girma hadimai, shin su daga Aljannu suke ko daga Mala’iku suke ko kuma dai kawai wannan magana tsuran shaci fadi ce
- Hukunce-hukunce » Shin yana halasta ayi auren mutu’a idan shekaru sun kai 16
- Hukunce-hukunce » Mene ne hukuncin yiwa mace auren dole
Tambayoyin da akafi karantawa
- Hukunce-hukunce » Hukuncin istimna’i (yin wasa da al’aura) lokacin larura ga mata
- Hukunce-hukunce » Wadannan abubuwa ne ke zama alamun balaga ga `ya mace da namiji?
- Hukunce-hukunce daban-daban » Shin akwai wasu aiyuka da wuridi da mutum zaiyi domin samun aiki ko
- Hadisi da Qur'an » ?menene fasarar suratul kausar
- Hukunce-hukunce » Shin ya halasta mace ta hana mijinta ya sadu da ita a matsayin sa na wanda baya ruko da addini?
- Hukunce-hukunce daban-daban » na fake da Allah da yawan istigfari da addu’o’i na kuma yi sallar neman arziki sai dai cewa abin bakin cikin tare da haka ban iya cimma muradina ba
- Hukunce-hukunce » Wasiwasi kan alwala da wanka da kuma sallah
- Hukunce-hukunce daban-daban » gameda hakkokin shari'a da ya ratayu kan miji da mata da Allah ai mana karin bayani Menene hukunchi namijin da ba ya iya biyawa matarsa hakkokinta?
- Hanyar tsarkake zuciya » Gwajajjiyar addu’a da aka gwada domin samun daukar ciki da samun zuriya.
- Hukunce-hukunce daban-daban » : ni da matata munyi jima'I muna Dauke da azumi saboda haka menene hukuncin mu?.
- Hukunce-hukunce daban-daban » Hassada da hanyoyin maganceta
- Hukunce-hukunce daban-daban » Tambaya atakaice: ni da matata munyi jima'I muna dauke da azumi saboda haka menene hukuncin mu?.
- Hukunce-hukunce » Adduar nemar aure da farincikiah
- Hukunce-hukunce » MAI BARIN SALLAH
- Hukunce-hukunce » wata hanya akebi domin magance waswasi na SHedan?
Salamu alaikum
Sayyid hakika ni dalibar jami’a ce kuma jami’ar da nake karatu ta na da tsanantawa matuka sannan ina son samun nasara da babban sakamakon da fifita da samun shaidar girmamawa ta kammalawa, sai na fake da yawaita yin istigfari da addu’o’i da yin sallar neman arziki da karatun kur’ani sai dai cewa abin ban bakin ciki tare da hakan ban cimma bukata ta ba, sai dai cewa Allah ne shaida ban samu fifita ba cikin jarrabawa amma kuma na samu fifita a wasu abubuwan daban.
Tambaya ta a nan sayyid shi ne nifa har zuwa yanzu ban debe tsammani ba daga ubangijin talikai, sai dai cewa na rungumi hakika na ce ubangijina shi ne ya rubuta mini ya kaddara mini ka da in samun babban sakamako da fifiko cikin wannan jami’a saboda haka babu bukatar in cigaba da karanta addu’a shin wannan tunani da nake daidai ne? Ko kuma wajibi in cigaba da karanta addu’a ta yiwu budi da nasara su zo mini?
Da sunan Allah mai rahama mai jin kai
Yar’uwa mai girma Allah madaukakin sarki yana cewa:
بسم الله الرحمن الرحیم
: (عَسَىٰ أَنْ تَكْرَهُوا شَيْئًا وَهُوَ خَيْرٌ لَكُمْ وَعَسَىٰ أَنْ تُحِبُّوا شَيْئًا وَهُوَ شَرٌّ لَكُمْ وَاللَّهُ يَعْلَمُ وَأَنْتُمْ لَا تَعْلَمُونَ)
Akwai fatar cewa ku ki wani abu alhali shi ne mafi alheri gare ku akwai fatan ku so wani alhali shi ne mafi sharri gare ku Allah yake sani ku kuma ba ku sani ba.
Saboda haka ki fawwala al’amarinki zuwa ga Allah, lallai Allah masanin bayinsa ne, lallai yadda al’amarin yake shi ne duk wanda ya mika ala’amarinsa ga Allah ya dogara da shi, lallai shi zai juya da ni’ima da falalar Allah mai albarka ki karanta addu’o’i domin soyayyarki da shauki da kaunarki da tsarkake niyyarki ga Allah bawai don kwadayin aljanna ba ballantana ya zama don kwadayin tarkacen duniya da nauyaya da karatun yammacin turai da abin da ya yi kama da haka, amma nasara ashe asuba ba kusa take ba lallai kuma mafi falalar ayyuka shi ne sauraron yayewada budi, lallai kuma tsimayin yayewar imamin zamaninmu ba fifita a karatu ba, wannan abu yana daga abu mara kima sosai kada ki bata lokacin rayuwarki cikin abubuwa marasa kima bari dai ki bincika madaukakan kyawawan halaye da mafiya karamcinta bawai kadai himmomin mazaje ki gusar da duwatsu daga matsugunansu ba bari dai himmomin mata na busar tafkuna su kafe, Allah ne abin neman taimako
Daga cikin tambayoyin wanna sashin (Hukunce-hukunce daban-daban)
- na fake da Allah da yawan istigfari da addu’o’i na kuma yi sallar neman arziki sai dai cewa abin bakin cikin tare da haka ban iya cimma muradina ba
- ina son in shiga Hauza Ilimiya in bar karatun zamani
- Kariya daga al-jannu
- Waye aljani wanne tasiri yake da shi kan mutum
- Shin da gaske ne cewa Ayoyi da surorin kur’ani mai girma hadimai, shin su daga Aljannu suke ko daga Mala’iku suke ko kuma dai kawai wannan magana tsuran shaci fadi ce
- Addu’ar gane barawo
- Mene ne ra’ayin Akaramakallahu dangane da tsarin tafiyar Sayyid Kamalul Haidari?
- : gameda hakkokin shari'a da ya ratayu kan miji da mata ai mana Karin
- Ta yaya zan iya yin hadayar salla ga `yan’uwana makusantana?
- DA WADANNAN LITATTAFAI KUKE MANA NASIHAR KARANTAWA