mauro,i daban-daban Taambayoyin karshe Wasu daga cikin tambayoyi Tambayoyin da akafi karantawa

Shin aure na halasta bayan sauya jinsi?


namijin da ya sauya jinsinsa daga jinsin namiji zuwa jinsin mace shin ya halasta a auri wannan mace wanda a da ta kasance daga jinsin namiji, haka macen da ta kasance mace a da daga baya ta sauya daga jinsin mace zuwa jinsin namiji shin bayan sauya jinsin da ta yi ya halasta gare ta ta auri namiji?
بسم اللّه الرحمن الرحیم

الرحیم 

Da sunan Allah mai rahama mai jin kai

Hukunce-hukuncen shari’a kadai dai ta gudana kan maudu’an da suke same, idan sauya jinsin da aka raya ya tabbatu lallai hukuncin aure da rashinsa kadai dai yana rattabuwa kan maudu’in da ya samu, idan ya kasance abin da yake same yanzu shi ne mace to zai halasta a aureta, idan kuma bai kasance hakan ba to bai halasta, ba zai yiwu ayi amfani da ka’idar istis’habi ba lokacin shakka sakamakon sauyawar maudu’i, sannan abin da ya tabbata shi ne dayantuwar maudu’i yana daga rukunan ka’idar is’tishabi, tare da kari kan cewa yana gudana cikin hukunce –hukunce kan abin da yake sananne sabanin maudu’ai, Allah ne masani

 

 

 

Tarihi: [2017/12/20]     Ziyara: [381]

Tura tambaya