mauro,i daban-daban Taambayoyin karshe Wasu daga cikin tambayoyi Tambayoyin da akafi karantawa

Tambayoyin da akafi karantawa

Wai mene ne yake kawo shakka kan batun zaluncin da akaiwa sayyada Zahara amincin Allah ya kara tabbata gare ta a tsahon tarihi?


Samahatus sayyid Ayatullah uzma sayyid Adil-Alawi
salamu alaikum
1-mene ne ke sanya shakka da kokwanto kan abinda ya gudana kan sayyada Zahara a tsahon tarihi babu banbanci kan kasantuwa mai shakka dan sunna ne ko dan shi’a.

 

Da sunan Allah mai rahama ma jin kai

Nasiha shi ne yin mudala’a da karatu da lazimtar bincike da tahkiki da dandake bincike, amma shakka wani lokaci kan kansantuwa daga jahiltar hakikanin al’amari, wani lokacin kuma ciwo ne da yake zuciya kan haifar da ita, shi jahili wajibi ne mu nusantar da shi, amma wancan mara lafiya sai muyi masa addu’ar samun lafiya idan ya cancanci hakan, idan kuma bai kasance ahlin hakan ba to Allah ya kara masa ciwo, amma jawabin a’imma amincin Allah ya kara tabbata gare su wani lokaci kan kasancewa tsakani takiyya da bayyanarwa, bayyanarwa wajen makusantan sahabbansu.

 

Tarihi: [2017/12/26]     Ziyara: [317]

Tura tambaya