mauro,i daban-daban Taambayoyin karshe Wasu daga cikin tambayoyi Tambayoyin da akafi karantawa

Tambayoyin da akafi karantawa

Shin yin aure mutu’a da macen da take daga addinin baha’iyya ya halasta?


Salamu Alaikum
Shin ya halasta a auri `yar baha’iyya? Tareda sanin cewa ita tana jin cewa ita musulma ma ce a akidance ba a addinance ba!

 

 

Da sunanan Allah mai rahama mai jin kai

Baha’iyyawa suna daga kafirai da ba Alil kitabu ba kamar misalin kirsitoci da yahudawa da har yin auren mutu’a zai halasta da su, Allah ne mafi sani

 

Tarihi: [2018/1/8]     Ziyara: [276]

Tura tambaya