mauro,i daban-daban Taambayoyin karshe Wasu daga cikin tambayoyi Tambayoyin da akafi karantawa

Tambayoyin da akafi karantawa

Shin ya halasta mutum ya dauki hukunce-hukuncen shari’a daga littafin fikihun imam Rida (as)

Shin ya halasta yayi aiki da abinda ya zo daga hukunce-hukunce da suke littafin fikihun imam Rida (as

Kowanne mutum ya komawa ijtihadinsa idan ya kasance daga mujtahidai idan kuma ba mujtahidi bane to ya komawa marja’in da yake taklidi da shi, bawai dauko hukunce-hukunce daga littafin imam Rida (as) ba

Tarihi: [2018/2/3]     Ziyara: [312]

Tura tambaya