mauro,i daban-daban Taambayoyin karshe Wasu daga cikin tambayoyi Tambayoyin da akafi karantawa

Shin komawa zuwa ga shaik wahidul Kurasani cikin mas’alolin ihtiyaɗi wujubi na sauke nauyin taklifi?

Haƙiƙa ni ina daga cikin masu yin taƙlidi da Ayatollah Sayyid Sistani, shin komawa zuwa ga Ayatollah uzma shaik wahidul Kurasani cikin mas’alolin ihtiyaɗi wujubi na sauke nauyin taklifi idan kuma bai saukewa to da wanne marja’i ne kuke mini nasihar komawa gareshi.
Daga karshe ina godiya.

Da sunan Allah mai rahama mai jin ƙai

Yana sauke nauyi insha Allah ta’ala,

Allah ne mafi sani.

Tarihi: [2018/2/8]     Ziyara: [386]

Tura tambaya