mauro,i daban-daban Taambayoyin karshe Wasu daga cikin tambayoyi Tambayoyin da akafi karantawa

shin yana isarwa cikin sallama cikin sallah fadin Assalamu Alaikum warahatullah wa barakatuhu? ku

Salamu Alaikum
Shin shin yana isarwa cikin sallama cikin sallah fadin Assalamu Alaikum warahatullah wa barakatuhu?

 

Da sunan Allah mai rahama mai jin kai

Hakan na isarwa da niyyar fita daga sallah Allah ne mafi sani

Tarihi: [2018/2/20]     Ziyara: [406]

Tura tambaya