Taambayoyin karshe
- Hukunce-hukunce » Shin ana kirga wanda ya dora saman yatsun hannunsa kan gwiwowinsa matsayin wanda yayi ruku’u
- Hanyar tsarkake zuciya » Barin karatun Hauza
- Hanyar tsarkake zuciya » Barin karatun Hauza
- Hanyar tsarkake zuciya » Da wane adadi daga zikiri ake dacewa da tasirin sunan Allah
- Aqa'id » Shin wannan riwaya ta inganta
- Aqa'id » Tambaya dangane da ayar muwadda
- Aqa'id » Shin zamu iya tattaro dukkanin addini su zama addini daya
- Hanyar tsarkake zuciya » Shin zan samu wani wuridi ko addu’a da zai taimaka nayi aure da wuri
- Hukunce-hukunce » Yana halasta mutum ya tafi jihadi ba tare da izinin Mahaifansa ba
- Hukunce-hukunce » Yana halasta mutum ya tafi jihadi ba tare da izinin Mahaifansa ba
- Hukunce-hukunce » Shin ya halasta in auri mata da yawa cikin data daya
- Hukunce-hukunce » Shin Allah zai yafe mini zunubaina da zaluncin da nayi kan wasu
- Hanyar tsarkake zuciya » Lallai na kasance mai sabawa iyayena
- Hukunce-hukunce daban-daban » Ina son shiga Hauza Ilimiyya bana son shiga Jami’a
- Hanyar tsarkake zuciya » Ta yaya dukkanin aikina da motsina zai kasance domin neman yardar Allah
Wasu daga cikin tambayoyi
- Hukunce-hukunce daban-daban » Matsayin mace a Al’uma
- Hukunce-hukunce » Mene ne hukuncin kwafar kaset wanda a jikinsa an rubuta cewa bai halasta wani ya kwafe shi ba tare da izini ba
- Hanyar tsarkake zuciya » ku taimaka mana da wani sirri da kuka jarraba
- Hanyar tsarkake zuciya » Shin hiyali yana yin tasiri cikin sallah kan canja kaddara
- Aqa'id » Yaya zaku martini kan shehin wahabiyawa adnan ar’ur da irin cin mutuncin da yake muku ko kuma dai abin da yake fada gaskiya ne kanku mazhabar taku baki dayanta karya ce?
- Aqa'id » Menene ma’anar sunan baduhu
- Hukunce-hukunce » MENE NE HUKUNCIN AURE DA AKA TILASTA YARINYA AKANSA TAREDA RASHIN AMINCEWARTA
- Hukunce-hukunce daban-daban » Kariya daga al-jannu
- Hukunce-hukunce daban-daban » Matashi ne ya kasance yana kaunar shiga Hauza sai dai kuma cewa mahaifinsa ya fi son yayi karatun zamani, shin wanne zabi zai gabatar cikin biyun
- Hanyar tsarkake zuciya » ME AKE NUFI DA (YA ALLAH INA ROKONKA DA SUNAYENKA DA MAFI GIRMANSU DA DUKKANIN SUNAYENKA MASU GIRMA
- Hadisi da Qur'an » Menene isnadin wannan riwayar da take cewa ni ne `dan yankakku biyu da aka yanka
- Hanyar tsarkake zuciya » Menene ra’ayinku kan samuwar sihiri?
- Aqa'id » Ina cikin wahalar rayuwa da na Addini
- Hukunce-hukunce » Na'ibanci ya halasta cikin Azumi
- Hukunce-hukunce daban-daban » Mene ne ra’ayinku kan dabbakuwar wata cikin burujin akrab shin zamu yi aiki da hisabin istiwa’i ko kuma da hisabin rasadi (surar zanen kunama)?
Tambayoyin da akafi karantawa
- Hukunce-hukunce » Hukuncin istimna’i (yin wasa da al’aura) lokacin larura ga mata
- Hukunce-hukunce » Wadannan abubuwa ne ke zama alamun balaga ga `ya mace da namiji?
- Hukunce-hukunce daban-daban » Shin akwai wasu aiyuka da wuridi da mutum zaiyi domin samun aiki ko
- Hadisi da Qur'an » ?menene fasarar suratul kausar
- Hukunce-hukunce » Shin ya halasta mace ta hana mijinta ya sadu da ita a matsayin sa na wanda baya ruko da addini?
- Hukunce-hukunce daban-daban » na fake da Allah da yawan istigfari da addu’o’i na kuma yi sallar neman arziki sai dai cewa abin bakin cikin tare da haka ban iya cimma muradina ba
- Hukunce-hukunce » Wasiwasi kan alwala da wanka da kuma sallah
- Hukunce-hukunce daban-daban » gameda hakkokin shari'a da ya ratayu kan miji da mata da Allah ai mana karin bayani Menene hukunchi namijin da ba ya iya biyawa matarsa hakkokinta?
- Hanyar tsarkake zuciya » Gwajajjiyar addu’a da aka gwada domin samun daukar ciki da samun zuriya.
- Hukunce-hukunce daban-daban » : ni da matata munyi jima'I muna Dauke da azumi saboda haka menene hukuncin mu?.
- Hukunce-hukunce daban-daban » Hassada da hanyoyin maganceta
- Hukunce-hukunce daban-daban » Tambaya atakaice: ni da matata munyi jima'I muna dauke da azumi saboda haka menene hukuncin mu?.
- Hukunce-hukunce » Adduar nemar aure da farincikiah
- Hukunce-hukunce » MAI BARIN SALLAH
- Hukunce-hukunce » wata hanya akebi domin magance waswasi na SHedan?
Mutumin da bai yin sallah matsaloli ke ta samunsa daga kowanne tudu da ganage sai kuma wai yake cewa lallai idanuwan mahassada suke kansa tare da cewa yana da komai da komai daga tarkacen duniya.
Mutumin da bai yin sallah matsaloli ke ta samunsa daga kowanne tudu da ganage sai kuma wai yake cewa lallai idanuwan mahassada suke kansa tare da cewa yana da komai da komai daga tarkacen duniya.
Da sunan Allah mai rahama mai jin kai
Dukkanin wanda baya yin sallah hakika ya kafircewa ni’imomin Allah matsarkaki sannan dukkanin wand aya kafirce lallai azabar Allah tanada radadi cikin gidan duniya da lahira , idan kuma kuka gode sannan ita sallah tana daga nuna godiya kan ni’imomin Allah lallai Allah zai kara ni’imar.
(لَئِنْ شَكَرْتُمْ لأَزِيدَنَّكُمْ وَلَئِنْ كَفَرْتُمْ إِنَّ عَذَابِي لَشَدِيدٌ).
Lallai idan kuka gode tabbas zan kara muku lallai kuma idna kuka kafirce lallai azaba ta na da radadi.
Me yafi kyawu daga mutum idan akai masa kyautar da wata kyauta kamar misalign wata flower ace ya nuna godiya ga wand aya bashi wannan kyauta da harshensa lallai shi idan bai nuna godiya ba ma’abota hankula za su danganta masa munana ladabi da yin jafa’i da rashin nuna mutumtaka bari dai za su ganshi kasa da dabbobo bari dai mafi bata daga dabbobi, saboda kare ma idan akai masa kyautar kashi lallai ya na nuna godiya ta hanyar karkada jelarsa, to yaya mutum lallai Allah yayi masa kyauta ni’imomi wadanda basi kidaituwa basa kuma iyankantuwa ya isar masa babban misali lafiyar idanuwansa wadanda da su ne yake gani, idan kuma wani ciwo ya same shi sai ka same shi yana bayar da kudade masu yawa domin samun lafiyarsu gas hi ya same su lafiyau lau da ludufin Allah ta yay aba zai godewa ni’imar Allah da wannan ni’imar ido da ya ba shi ba, yana daga cikin jafa’ai da dabbanci ace bawa bai godewa ubangijinsa, sannan ita sallah itace mafi girman alamar godiya ga Allah matsarkaki, lallai idan muka tambayi Allah yaya za mu godewa ni’imominka masu girma wadanda basu kidaituwa basu iyakantuwa lallai zai ce:
(أقيموا الصلاة لذكري)
ku tsayar da sallah domin gode mini domin in bude muku kofofin arzikina cikin duniya da lahira ku kasance cikin masu farin ciki da azurtuwa.
(أما الذين سعدوا ففي الجنة هم فيها خالدون)
Amma wadanda suka azurtu lallai suna cikin aljanna suna halin dawwama cikinta.
Ashe Imam Husaini wanda raina yake fansarsa bai kasance cikin tsakiyar yaki ba cikin tsakiyar ruwan kibbai da masuna suna zakke masa daga dukkanin tudu da ganagare sai dai cewa shit tareda haka ya tsaya a filin Karbala ya tsayar da sallah tareda yan tsirarun sahabbansa, shin anya kuwa mu Shi’ar Husaini ne ko kuma dai Shi’ar Abu Sufyan bari dai hatta shi’ar Yazidu sun kasance suna yin sallah sai dai cewa sallarsa ta kasance ba tare da Imami ba sai sallar ta kasance gurbatacciya sai dai cewa kai dan shi’ar Husaini ne ta yaya za a ce baka sallah mene ne ya kekasantar da zukatanmu me yafi batanmu me yafi jahilcinmu yawa, lallai kowacce rana Ashura ce kowacce kasa ma karbala ce kowacce rana rana ce ta yin sallah, sallah amudin addini ce idan ta karbu sauran ayyuka sun karbu idan akai wurgi da ita sauran ayyuka ma babu labarinsu. Sannnan hem aba tareda amudi ban a nufin rushewa da azaba da tsiyata da mummunan karshe Allah ya tsare mu.
Ina hadaku da Allah ina hadaku da Allah cikin sallarku lallai ita amudin addininku ce wasiyyar ubangijinku ce da Imamikn zamaninku.
Allah ne abin neman taimako.
الله الله بصلاتكم فإنها عمود دينكم ووصيه ربكم ونبيكم وإمام زمانكم والله المستعان.
Daga cikin tambayoyin wanna sashin (Hukunce-hukunce)
- Mene ne hukuncin wanda ake binsa azumin Ramadan bai samu damar ramawa
- shin ya halasta mutum ya sanya harshe yayii wasa da farjin matarsa hakama ita tayi masa
- Ta yaya zan zabi mafi sani daga maraji’ai
- Nasiha don samun galaba akan sha’awa
- hukuncin bin wanda ba malami bah sallah
- Lokaci cikin kulla auren mutu’a
- Ta yaya zan zabi malamin da zan yi bahasul karij a hannunsa
- Shin ya halasta a sayo abinci da abin sha ga mahaifi da baya yin azumin watan Ramadan ba don wata larura ba tareda sanin cewa shi wannan mahaifi bai damu da riƙo da addini ba?
- Shin mutum zai iya shiga bayi (toilet) dauke da wayar talefon da cikinta akwai kammalallen kur’ani mai girma
- Mene ne banbanci tsakanin adalar marja’i da adalar limamin sallolin jam’i?