mauro,i daban-daban Taambayoyin karshe Wasu daga cikin tambayoyi Tambayoyin da akafi karantawa

Wasu daga cikin tambayoyi

Ta yaya zan zabi mafi sani daga maraji’ai

salam Alaikum

Na kasance ina taklidi da Shaik Is’hak Fayyaz na ji cewa wai Sayyid Sistani shi ne mafi sani da ilimi sannan naji wasu kuma na cewa Shaik Fayyaz ne mafi sani da ilimi.

Tambaya ta shi ne shin taklidin da nake yi da Shaik Fayyaz ya inganta ko kuma in wanzu kan taklidi da Sayyid Sistani?

Salam Alaikum

 Da sunan Allah mai rahama mai jin kai

Tsuran ji daga wane da wane bai isarwa cikin taklidi ya zama tilas ka samu dalilin shari’a a matsayin shaida sannan kayi taklidi da shi ka wanzu kai har sai hujja ta bayyanar maka.

Allah ne mafi sani.

Tarihi: [2018/4/29]     Ziyara: [392]

Tura tambaya