mauro,i daban-daban Taambayoyin karshe Wasu daga cikin tambayoyi Tambayoyin da akafi karantawa

Ga wanne malami zan koma cikin mas’alar ihtiyadi wujubi?

Ga wanne malami zan koma cikin mas’alar ihtiyadi wujubi?
Ina taklidi da Sayyid Sistani yanzu w azan iya kamawa gareshi cikin mas’alar ihtiyadi wujubi?

 

Da sunan Allah mai rahama mai jin kai

Bayyana mafi ilimi yana bukatuwa zuwa ga bibiyar darassan malamai da bahasul karij nasu, sai dai cewa ban samu dacewa da hakan sakamakon yawan ayyukan da suke gabana a yanzu haka, saboda haka ina neman uzuri daga gareku, kuna iya tuntubar wani na daga kwararrun malamai da wannan tambaya taku.

Allah ne mai bada kariya ina yi muku fatan wanzuwa cikin alheri

Tarihi: [2018/7/21]     Ziyara: [228]

Tura tambaya