mauro,i daban-daban Taambayoyin karshe Wasu daga cikin tambayoyi Tambayoyin da akafi karantawa

Akaramakallahu a taimaka mini da wani zikiri da zai tunkude hassadar mahassada daga gareni da iyalina

a taimaka mini da wani zikiri ko wane jarrababben wuridi da zai tunkude hassadar mahassada daga gareni da iyalina, Allah ya saka muku da mafi alherin sakamako

 

Da sunan Allah mai rahama mai jin kai

Hakika dogara da Allah yana tunkude hassada, sabaoda haka ka rungumi yin tawakkali da Allah gabanin yin zikiri, idan ko ba haka ba da zaka yi zikiri sau dubu dari alhalin baka da tawakkali ga Allah to babu abin da hakan zai amfaneka tama yiwu ya iya cutar da kai.

Allah ne abin neman taimako
Tarihi: [2018/7/23]     Ziyara: [275]

Tura tambaya