mauro,i daban-daban Taambayoyin karshe Wasu daga cikin tambayoyi Tambayoyin da akafi karantawa

Ta yaya zan iya samun damar cigaba da yin sallah saboda ni duk sanda na fara sallah sai in daina

Salamu Alaikum Sayyid shin ko zan iya neman wata bukata hakika ina da kwadayin ciki sallah sai dia cewa duk sanda nake sallah sai in daina in yanke ta, sannan lamarina ya zama abin ban tausayina tareda cewa ni nasan da yawa daga ayyuka shin ko zaku taimaka mini da wata nasiha

Da sunan Allah mai rahama mai jin kai

Matukar dai cewa kasan ayyuka masu yawa to kai aiki ko da kadan ne sannan kada ka sake kayi gangancin barin sallah lallai itace ginshikin addini, idan ta samu karbuwa sai sauran ayyuka su karbu idan kuma akai wurgi da ita to komai ma sai ayi wurgi da shi, lallai duk wanda ya bar sallah tabbas ba za a karbi waninta daga gareshi ba kamar misalin addu’o’I da ziyara da sauran ayyukan alheri, wannan ba kankanuwar hasara bace duniya da lahira, da sannu zakai nadama ranar nadama ba za ta amfanar dakai ba.

Kayi gaggawa zwa ga ayyuka nagargaru kayi gaggawa cikin yin sallah.

Tarihi: [2018/8/20]     Ziyara: [286]

Tura tambaya