mauro,i daban-daban Taambayoyin karshe Wasu daga cikin tambayoyi Tambayoyin da akafi karantawa

Wasu daga cikin tambayoyi

Tambayoyin da akafi karantawa

Ta yaya mutum zai kare kansa daga sharrin mahassada

sayyid ina rokonku da ku sanar dani wani zikiri da zan kare kaina da shi daga sharrin mahassada, haka kuma ina barar addu’arku.


Sayyid ina rokonku da ku sanar dani wani zikiri da zan kare kaina da shi daga sharrin mahassada, haka kuma ina barar addu’arku.

Da sunan Allah mai rahama mai jin kai

Ina rokar muku Allah neman dacewa da damdagatar

Sannan ka lazimci karanta falaki da nasi safe da dare ka kuma dinga daukar ayatul kursiyu tareda kai.

Allah mai kariya

Tarihi: [2018/8/25]     Ziyara: [94]

Tura tambaya