mauro,i daban-daban Taambayoyin karshe Wasu daga cikin tambayoyi Tambayoyin da akafi karantawa

Mene ne hukuncin kwafar kaset wanda a jikinsa an rubuta cewa bai halasta wani ya kwafe shi ba tare da izini ba

Sayyid mai daraja shin ya halasta a kwafi kaset a yada shi a yanar gizo ta zamani ba da niyyar neman kudi da shi ba tare da cewa a jikinsa an rubuta cewa bai halasta wani ya kwafe shi

Sayyid mai daraja shin ya halasta a kwafi kaset a yada shi a yanar gizo ta zamani ba da niyyar neman kudi da shi ba tare da cewa a jikinsa an rubuta cewa bai halasta wani ya kwafe shi.

 

Da sunan Allah mai rahama mai jin kai

Cikin wannan lamari zaka komawa fatawar wanda kake taklidi da shi, domin lallai malamai suna da sabani cikin mas’alar, amma ni a fatawata a kauracewa aikata hakan bisa ihtiyadi wujubi, domin cewa su mutane suna da iko kan kayansu kamar yanda suke da iko cikin alfanunsu, duk wanda ya mallaki wani abu kamar ya mallaki alfanun sa ne
Tarihi: [2018/10/2]     Ziyara: [231]

Tura tambaya